DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kare hakkin yada labarai (MRA) ta bayyana cewa hukumomin tsaron Najeriya sun fi kowa kaiwa yan jarida hari a shekarar 2024...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gobara ta tashi a gidan Mai NNPC Dake kan titin Obasanjo road kusada da didi gurin da ake Bada hannu da zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kaduna Uba Sani ya mayar wa iyalan tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha filayen su guda 2 da tsohon gwamna Nasir...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ademola Lookman ya lashe kambun gwarzon dan kwallon Afirka na 2024, inda ya doke ‘yan wasa kamar su Adingra, Guirassy, Hakimi,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar sojin Nijeriya ta ɗaya ta cafke ƙasurgumin ɗan bindiga mai suna Baƙo Wurgi wanda aka fi sani da Baka Na Garba...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da ake koda sanyi a musamman wasu yankunan Arewacin Najeriya, a jihar Kano masu siyar da awara da soyayyan Dan Kali...
DAGA GWANI IBRAHIM SIRAJ ADHAMA A satin da ya wuce ne Malam Bukhari Sunusi da Malama Fatima Abubakar su ka yi nasarar zama gwarazan Musabaqar Alqur’ani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mikawa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutane shida da ya ke son nadawa a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta canjawa jami’ar birnin tarayya Abuja suna zuwa sunan tsohon shugaban kasa na mulkin soji wato Yakubu Gowon Bayan haka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karamin ministan albarkatun man fetur da Iskar Gas Rt. Hon. Ekperikpe Ekpo ya yabawa kamfanin NNPC bisa nasarar aiwatar da manufofin shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar jam’iyyar adawa ta PDP, ta musanta rahotannin da ke cewa tana zawarcin tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, domin yi mata...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umurci dukkan kwamishinoni da aka sake musu wuraren aiki su tabbatar da gudanar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an rundunar ‘yansandan jihar Neja sun tabbatar da kama wani Fatiyah Abdulhakeem da ke aikin tada komadar mota, bisa zargin kashe wani...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Duk da sukar da mataimakin shugaban Najeriya, Kashin Shettima ya yi mata kan zargin yin kalaman ƙasƙanci kan Najeriya, shugabar jam’iyyar Conservatives...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Dokokin kasar Korea ta Kudu ta tsige Shugaba mai ci Yoon Suk-yeol saboda ayyana dokar soji na wucin gadi, wadda ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha ta Najeriya (ASUP) ta dakatar da yajin aikin gargadi na makonni biyu da ta fara, tare da umartar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya sha alwashin ci gaba da rushe-rushe a Abuja duk da irin matsin lamba da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata kwararriyar likitan fata dake aiki da babban asibitin koyarwa na gwamnatin jihar Legas Dr Folakemi Cole-Adeife ta bayyana cewa rashin tsaftace...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sakamakon tashin gobara wani dattijo mai shekara 67, Muhammad Uba da matarsa mai suna Fatima Muhammad mai shekara 52 sun mutu a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jamhuriyar Kamaru ta zama kasar ketare ta farko da ta sayi man fetur daga matatar Dangote. Tan 60,000 na tataccen man fetur...