News
LABARI DA DUMI-DUMI: An saki matar Ekweremadu daga gidan yari A Burtaniya
DAGA MARYAM BASHIR MUSA
Matar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ike Ekweremadu, wato Mrs. Beatrice Ekweremadu, ta dawo Najeriya bayan an sako ta daga gidan yari na Burtaniya.
Rahotanni sun nuna cewa Mrs. Ekweremadu ta isa Najeriya a ranar Talata. Wannan na zuwa ne bayan ta kammala hukuncin daurin shekaru shida da wata kotun Burtaniya ta yanke mata saboda shari’ar da ta shafi batun satar ƙwayar jini (organ harvesting).
LABARI DA DUMI-DUMI: An saki matar Ekweremadu daga gidan yari A Burtaniya
Shari’ar ta ja hankalin duniya baki ɗaya, inda aka kuma yanke wa Sanata Ekweremadu hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari saboda rawar da ya taka a lamarin. Likita Dr. Obinna Obeta shi ma ya fuskanci hukunci dangane da wannan batu.
-
Opinion6 days ago
Ayyuka, Bin Diddigi, Biyan Kudi, Sakamako: Dabarun Kano Da Suka Zarce Jihohi 35
-
Opinion6 days ago
Tiriliyan ₦210 na Karya: Yadda Bala Wunti Ya Warware Dukkan Rudanin da Ya Mamaye Zaman Majalisar Dattawa Kan Asusun NNPC
-
News4 days ago
Likitan El-Rufai Ya Shiga Matsala Kan Zargin Bayar Da Rahoton Jinya Na Bogi
