Connect with us

News

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Ga Wasu Mutane Uku da Aka Samu da Laifin Kisa a Kano

Published

on

Rataya

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Wata babbar kotun jiha da ke Kano, mai zamanta a sakateriyar Audu Bako, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Amina Adamu, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutane uku da aka samu da laifin kashe Alhaji Hamisu Alasan Yar Zabaina.

Advertisement

Bisa ga kunshin tuhumar da aka gurfanar da su a gaban kotu, an tabbatar da cewa a shekarar 2019 mutanen sun haɗa baki suka kashe Alhaji Hamisu, bayan sun yi yunkurin sace masa dukiya a gona.

Rahotanni sun bayyana cewa mamacin ya gane ɗaya daga cikinsu kuma ya ambaci sunansa, lamarin da ya sa suka yanke masa rago domin hana shi tona asirinsu.

Advertisement

Farashin Kayan Abinci Ya Fadi da Kashi 40% a Kano, Cewar Shugaban Kasuwa

Bayan sauraron shaidu da gabatar da hujjoji, kotu ta tabbatar da laifinsu tare da yanke musu hukuncin kisa ta hanyarra taya.

 

Advertisement

 

DALA FM

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending