DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta gargadi mazauna jihar kano kan rahotannin sirri da ke nuna yiwuwar wani shiri na ‘yan ta’adda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta ce an Sauya lokacin Tsaftar Muhallin da ake Gudanarwa a duk juma’a da Asabar din karshen wata ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwanan baya ne kadan tsohon dan Majalisar Wakilai Ta Kasa, daga Karamar Hukumar Tarauni, a Kano, Hafizu Kawu ya shirya wata bitar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an Hisbah na Jihar Kano aikin da suka gudanar kwanan nan ya kai ga ceton ƙananan yara mata 16 da ake fataucin...
DAFA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Dalibai a Najeriya sun yi kira da a duba batun karin harajin kashi 50% na farashin data da na kiran waya saboda...
Masu kallo daga lunguna da sako daban-daban sun fito suna me bayyana ra’ayoyin su game da sabon shiri mai dogon zango mai suna Jamilu Jidda wanda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Likitoci masu neman ƙwarewa a Abuja sun fara yajin aiki saboda rashin biyan albashi, kuɗaɗen alawus, da sauran haƙƙoƙinsu. A taron manema...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cibiyar Daƙile Cututtuka ta Nijeriya (NCDC), ta tabbatar da mutuwar mutane 22 tare da samun ƙarin mutane 143 da suka kamu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a California sun ba da sanarwa ga al’ummomin da ke daura da Castaic Lake da su fice daga yankin, bayan da...
DAGA IBRAHIM HAMISU Tsohon dan takarar Kansila a mazaɓar Dawanau Honarabul Abdullahi Ado Mai Kaza ya bayyana babban daraktan yada labarai da wayar da kan jama’a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ciro gawar wani mutum da ba a san ko waye ba mai kimanin shekaru 45...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Matar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ike Ekweremadu, wato Mrs. Beatrice Ekweremadu, ta dawo Najeriya bayan an sako ta daga gidan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar ‘kula da yan Najeriya mazauna kasashen waje tace a yanzu haka akwai mata sama da 5000 da suka makale a Kasar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sandan farin kaya ta DSS ta shigar ƙarar tuhume-tuhume guda biyar da suke da alaƙa da ta’addanci akan ɗan gwagwarmayar...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta koka kan karin farashin man fetur tsakanin naira dubu 1 da 50 zuwa Naira dubu 1...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa Kwalejin Kimiyya ta tarayya a yankin Gwarinpa na babban birnin tarayya (FCT), wadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tankar mai ta kuma faduwa jihar Niger, inda mutane suka je ɗiban ganima, kwanaki biyu bayan irin wannan abu ya afku da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar al’ummar garin Rimin zakara da ke cikin karamar hukumar Ungoggo a nan kano, sun bukaci Gwamnanatin tarayya sa sauran wanda abin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hajji ta Ƙasa NAHCON ta sanar da kuɗin kujera da kowani maniyyaci zai biya a aikin Hajji na bana. Wannan sanarwa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mafi akasarin masu sana’ar sayar Awara a cikin birnin Kano da kewaye sun daina kasuwanci saboda tsadar kayan hadi. Kayan hadin sun...