Connect with us

News

Kungiyar Dattawan Arewa Ta Bukaci Tinubu Ya Dawo Da Gwamna Fubara Kan Muƙamin Sa 

Published

on

FB IMG 1742577050209

 

Ƙungiyar Dattawan Arewacin Najeriya (NEF) ta yi kira ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya sake tunani tare da janye dokar ta ɓacin da ya saka a Jihar Rivers, wadda ta kai ga dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, tare da ƴan majalisar jihar.

Advertisement

Mai magana da yawun ƙungiyar, Farfesa Abubakar Jika Jiddere, ya bayyana cewa duk da cewa shugaban ƙasa na da hurumin kafa dokar a ƙarƙashin Sashe na 305 na Kundin Tsarin Mulkin Ƙasa, halin da ake ciki bai kai ga matakin da aka ɗauka ba.

Kotu Ta Dakatar Da INEC Daga Karɓar Buƙatar Yin Kiranye Ga Senata Natasha

Kungiyoyi da dama na ci gaba da nuna damuwa kan matakin da aka ɗauka, inda suke ganin hakan zai iya shafar zaman lafiya da tsaro a jihar.

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending