DAGA HAJARA MAHMUD UMAR Azumi wata makaranta ce babba da Allah Subahanahu Wata’ala ya wajabta wa dukkanin musulmi mai lafiya da hankali domin tsaftace zuciya da...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Tsohon tauraron kwallon kafa na Arsenal da Jamus, Mesut Ozil, ya shiga harkar siyasa a ƙasar Turkiyya bayan da aka zaɓe shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta cafke wani ɗan kasuwa ɗan Angola, Mbala Dajou Abuba, mai...
Bayan hukuncin Kotun Koli da ya ba wa kananan hukumomi ‘yancin cin gashin kansu, rikici ya barke a jihohi da dama sakamakon sabani kan yadda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotun daukaka kara ta Nijeriya ta yi watsi da bukatar hana jami’an gwamnati fita kasashen waje don neman lafiya, bukatar da babban...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A daidai lokacin da al’ummar Musulmi suka fara azumin watan Ramadana, an wayi gari da cinkoson jama’a a gidajen sayar da iskar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara da ta tashi da safiyar yau Lahadi ta kone wasu shaguna a kasuwar Kofar Wambai dake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan-sandan jihar Bauchi ta cafke wani dan kasuwa mai suna Alhaji Nura Isa, mai shekaru 50, bisa zargin kashe matarsa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar Unguwar Darerawa ‘A’ dake mazabar ‘Yan Mata Gabas a karamar hukumar Fagge sun roki Gwamnatin Jihar Kano da Gwamna Abba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Baiwa Gwamnan Kano Shawara Kan Hulda da Al’umma, Abdussalam Abiola Abdullateef Ya Rasu Mai baiwa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Hisba a jihar Kano sun kama wasu matasa gandaye da ake zargi da kin yin azumi a ranar farko ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana dalilin komawarsa jam’iyyar APC bayan shekara shida da barinta. A wata hira da...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Malaman makarantar firamare a jihar Kano sun koka kan cire kudi daga albashinsu na watan Fabrairu ba tare da wani bayani ko...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni daga Hukumar Kula da Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) sun bayyana cewa akalla fursunoni 53,254 ne ke jiran shari’a a gidajen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A cikin wata uku da suka gabata, sau uku aka samu munanan hare-haren sama na sojojin Najeriya suka faa kan fararen hula,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ina taya ‘yan uwa musulmai ‘yan Najeriya da duniya bakiɗaya a yayin da muke shiga wannan wata na Ramadan. Muna gode wa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani malamin makaranta a jihar Borno, Hassan Bukar, ya bayyana yadda ya shafe watanni 20 ba tare da karbar albashi ba, duk...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Hukumar Karɓar Koke-Koke da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano (PCACC) ta kama Shugaban Ƙaramar Hukumar Ƙiru, Abdullahi Mohammed, bisa zargin...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya soke taron manema labarai da takwaransa na Ukraine, Volodymyr Zelenskyy, bayan wata ganawa da ta rikide zuwa cacar baki a...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya tabbatar da ganin watan Ramadan a Nigeria. A wata sanarwa da ya fitar yayin taron...