DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Katsina Dikko Raɗɗa, ya yi kukan-kura da ƙumumuwar jan gamayyar rundunar jami’an tsaro, inda suka fafata fatattakar ‘yan ta’adda a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutum 16 tare da jikkatawa su 17 a jihar Kaduna. Rahotonni sun ambato...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ci gaba da jajircewa wajen sake sauya fasalin Kwalejin Koyon Aukin Jinya da Ungozoma domin yin aiki mai kyau da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da sake bude sabon asibitin masu tabin hankali a Cibiyar Kula da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanatoci 109 na Tarayyar Najeriya sun bayar da gudunmawar albashin watan Disamba ga wadanda harin bam da ya rutsa da su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani harin sama da rundunar sojin sama ta kai ya kashe “gomman ‘yan ta’adda” a yayin da suke kokarin tsallaka wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarraya na nazarin mikawa gwamnatocin jihohi hannayen jarinta a kamfanonin samar da wutar dake fadin kasar, domin sanya ido a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni sun nuna cewa mutum 400 ne adadin ‘yan Najeriya da jami’an tsaro suka kashe bisa kuskure yayin da suke fafatawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Muhammad Bello Yabo ya bayyana alhilinsa kan yadda ake kashe al’ummar Arewacin Najeriya inda ya ce bala’in...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu rashin zirga-zirgar ababen hawa a kan hanyar Gusau zuwa Dansadau mai matukar hadari a Jihar Zamfara, kamar yadda wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Falasdinawa dubu 500 ke cikin barazanar yunwa da kishirwa a biranen da hare-haren Isra’ila ke kara karuwa, kamar yadda gwamnatin Gaza...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata ɗaliba ƴar aji ɗaya a Jami’ar Jihar Nasarawa (NSUK), Keffi, Mai suna Maikeffi Redemption Sarah, ta kashe kanta, ta hanyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta jaddada kudirinta na kin barin cin hanci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren malamin Musulunci kuma jagoran Darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ce sauya sunan gari abu ne da ya shafi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar hana fataucin mutane ta kasa ta ceto tare da karbar mutane dubu 21 da 181 da aka yi fataucin su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jihar Zamfara ta yanke wa wani mai suna Anas Dahiru hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samunsa da laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyun APC da NNPP a Kano sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a kan hukuncin da Kotun Ƙoli za ta yanke...
Dukkan yabo da godiya da kirari sun tabbata ga Allah. TaimakonSa da gafararSa muke nema, kuma muna neman tsarinSa daga sharrin kawunanmu da munanan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Nan bada dadewa ba gwamnatin tarayya za ta fara raba tallafi na musamman ga masu kananan masana’antu wannan na daga cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Mallam Muhammadu Sanusi na II, ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu da kada ya rike...