DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya (MDD), Antonio Guterres, ya aika da wasiƙa ga kwamitin tsaro na majalisar, inda ya nemi ƴan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Shari’a ta Kasa (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a S.O Falola na Babbar Kotun Jihar Osun tare da neman a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun sake kai farmaki unguwar Gandu tare da yin garkuwa da wasu dalibai a jami’ar tarayya da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Ondo ta yi watsi da rahotannin baya-bayan nan da ke nuni da cewa akwai wani umarnin kotu da ya umarci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotun jihar Legas da ke zamanta a Ikeja ta yanke wa wani shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Surulere,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin magunguna a Nijeriya ya tashi sosai sakamakon tashin farashin kayayyaki da kuma karyewar darajar kudin kasar Naira, wanda hakan ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitocin Kula da Harkokin Kudi da yadda ake kasafta su a Majalisar Dokokin Najeriya sun ce ba za su lamuncewa sakaci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutum tara suka mutu sannan aka yi garkuwa da mutane da dama a harin da ‘yan bindiga suka kai a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Femi Gbajabiamila, ya musanta labarin da ake yadawa a yanar gizo cewa an ware masa makudan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’yyar PDP a jihar Jigawa da kalubalanci gwamnatin jihar bisa cire kudade daga cikin asusun kananan hukumomi ba bisa ka’ida ba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar koli kan harkokin shari’a ta kasa NJC ta bada shawarar anada alkalai 11 amatsayin Alkalan kotun koli. Sanarwar da Daraktan Yada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya na kashe akalla Naira biliyan 2.7 don daukar nauyin wakilan da suka halarci taron shekara shekara na Majalisar Dinkin Duniya,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Ola Olukoyede, ya bayyana damuwarsa kan yadda matasan Najeriya ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau Alhamis Kotun Ƙolin Najeriya za ta yi zama kan shari’ar da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya daukaka kan taƙaddamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan Bindiga sun sace takardun Shigar da kara na Jam’iyyun AA da PRP da SDP da APP da suke kalubalantar Nasarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Hizbullah ta Lebanon da Isra’ila sun yi musayar wuta a daidai lokacin da ake ci gaba da samun tashin hankali...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar umarnin rufe asusun gwamatin jihar Kano a wasu bankunan kasuwanci guda 20...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gargadi mahukuntan Isra’ila da kada su bi ‘yan kungiyar Hamas a yankin Turkiyya. “Idan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayan wata bakwai babu zaman kotu, an sake dage sauraron shari’ar dan Chinan da ake zargi da kisan budurwarsa Ummulkusum Buhari...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban majalisar dattijai ta kasa Alhaji Abubakar Bukola Saraki yayi Alla-wadai da kashe mutane masu Maulidi bisa kuskure a kauyen Tudun...