DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Rundunar ‘yan sanda da jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) a jihar Kogi sun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga sun halaka wasu jami’an sintiri guda tara da aka fi sani da Yan Ba Beli a jihar Bauchi. ...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta karyata rade-radin da ke nuna shakku kan lafiyar allurar cutar mashako, a aikin rigakafin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya yi alkawarin samarwa matasan da suka tuba daga aikata lefuka sana’oin dogaro da kai,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Abuja Nyesom Wike ya jagoranci tawagar tsaffin gwamnonin guda hudu da kuma guda daya dake kan mulki a halin yanzu,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamaiyyar kungiyoyin kwadagon kasar nan sun baiwa gwamnonin jihohi wa’adin makwanni biyu dasu fara yin aiki da yarjejeniyar da suka kulla...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Isra’ila ta kashe aƙalla Falasɗinawa 500 a wani harin sama da ta kai kan asibiti a Gaza, inda majinyata da mutanen...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA An hana daya daga cikin ministocin Isra’ila shiga asibiti don duba majinyata. Kazalika wani mutum da aka kasha ‘yan uwansa ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, a ranar Talata ya caccaki mutanen da ke yada jita-jitar komawar sa kasar Jamus domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Da alama dai abubuwa ba su tafiya yadda ya kamata wa Majalisar Dattawan Nijeriya musamman ganin yadda shugabanin majalisar suka shiga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ce ‘yan jarida a kasar nan na gudanar da aiyukan su cikin mawuyacin yanayi, wanda suka cancanci a inganta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar cewa wasu ’yan bindiga sun kwashe wani adadi da jama’ar kauyen Yola da ke Karamar Hukumar Karaye a Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya na shirin yin kasafin kudi na kimanin naira tiriliyan 26 da bilyan 1 a shekara mai zuwa ta 2024....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bada umarnin gaggawa kan sake buɗe fitacciyar kasuwar nan ta Mile 12 biyo bayan gamsuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanatan Adamawa ta Arewa da kotu ta sauke shi daga kan kujerarsa, Elisha Abbo, Ya zargi shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a nan Kano karkashin mai shari’a S.A Amobeda ta yankewa wani kasurgumin mai safarar miyagun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar nan mai rajin kare hakkin dan adam da kuma tabbatar da adalci a hukumomi da Ma’aikatun gwamnatin tarayya, SERAP ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu manoma a yankin Arewa maso yammacin Najeriya, musamman a jahar Kano, sun bayyana damuwarsu kan yadda suke shiga noman rani...
BY Ari Shavit Yayin da dan kishin kasar palastinu Ari Shavit yake ayyana cewa kora ta riga takai karshe anzo lokacin da bazasu ci gaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar gudanarwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil (ADUSTECH) ta ce ba ta daukar ma’aikata, sabanin yadda...