DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan hukumar aikewa da sakonni ta Nijeriya NIPOST, sun rufe babban ofishin hukumar da ke Abuja, suna zanga-zangar nuna adawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Wakilai ta ce ta kammala shirye-shiryen da suka dace domin raba sabbin motoci ga ‘yan majalisar nan da cikin makonni...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin saman kasar nan ta baiyana cewar dakarunta masu gudanar da shirin sumame na Hadin Kai da Hadarin Daji sun...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin samar da yanayin da za a samu nasarar aiwatar da shirin dakile cutar kanjamau na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahamad Tinubu, ya nada Ola Olukoyede, a matsayin sabon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin gudanar da Feshin magungunan kwari da sauro a makarantun kwana da Tsangaya a wani mataki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano, Dakta Mansur Mudi Nagoda, ya musanta rahoton da aka wallafa a kafafen sada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar kungiya Coalition for Democratic Right (CDR) ta bayyana rashin jin dadin ta kan abin da ya faru a kotun sauraron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsagin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaran sa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, sun nuna rashin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An shawarci cibiyoyin tantance masu zaman kansu da ke jihar Kano da su bi ka’idojin da aka gindaya Musu na gudanar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce kaso 97 cikin 100 na mutanen da suka kamu da cutar mashako da akafisani da Diphtheria a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi, ya ce ya samu amincewar shugaban kasa Bola Ahamad Tinubu kan matakin da ma’aikatar sa ta dauka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan sandan jahar Kano ta cafke wani matashi mai suna Abdullahi Sagir ( Yellow) mazaunin unguwar Dan-Agundi dan shekaru 25,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jahar Kano ta samu nasarar cafke wani matashi mai Shu’aibu Sani , dan shekaru 22 mazaunin unguwar Yar’aduwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce ‘yan Najeriya zasu fara samun fasfo din su har gida ko ofisoshinsu da sauran wuraren da suke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojojin Nijeriya ta kaddamar da wani gagarumin shiri na kwace haramtattun makamai daga wurin bara-gurbi a jihohin Filato da Bauchi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A kokarin samar da ci gaba mai dorewa da wadata tattalin arziki, gwamnonin jihohin Arewa maso Yamma sun amince su hada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yanzu haka dai wata kotun sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, ta yanke wa tsohon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun yi awon-gaba da ɗalibai huɗu na jami’ar jihar Nasarawa da ke garin Keffi. Bayanai sun nuna cewa an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan Najeriya na kokawa kan tashin gwauron zabon gas din girki inda farashin kilo ke kaiwa N1,000 zuwa N1,200. Jaridar...