DAGA VKABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin Jihar Adamawa ta sanar da sassauta dokar hana fitar da ta sanya ta sa’o’i 24 a Kananan Hukumominta 21, bayan wasoson kayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Shugaban kungiyar IPOP masu fafutukar neman kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu ya koma hannun hukumar tsaro ta farin kaya DSS a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An kashe mutanen ne a gonakinsu suna tsaka da aiki ’Yan bindiga sun kashe manoma shida, cikinsu har da Mataimakin Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Shugabannin Sojin da suka yi juyin mulki a Jamhuriyar Nijar sun gargadi shugabannin kungiyar kasashen ECOWAS da su kauce wa duk wani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. A ranar Litinin din nan ne ake sa ran majalisar dattawan Najeriya za ta fara zaman tantance mutane 28 da Shugaban kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta fara bibiya domin ganowa tare da killace mutanen da suka kamu da cutar mashako da akafisani da Deptheria...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Legas ta ce an tabbatar da cewa dabbobi shida a jihar suna dauke da cutar anthrax. Ma’aikatar noma ta jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FRULATAN. Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya nada wani mai bincike na musamman Jim Osayande da zai binciki babban bankin kasa CBN da ayyukan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasar Chadi ya isa birnin Yamai a yammacin ranar Lahadi jim kadan bayan kammala taron kungiyar kasashen ECOWAS. Bayan da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar likitoci masu neman kwarewa a Najeriya ta yi watsi da tayin gwamnatin kasar na karin kashi 25 kan mafi karancin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatocin jihohin Borno da Adamawa da Yobe sun fara daukar matakan dakile tashin gauran zabi da gwamnatin tarayya ta janyowa man fetur...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wakilan kungiyar kwadagon a yammacin ranar Juma’a sun fice daga taron da kwamitin shugaban kasa kan bada tallafin da aka shirya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) a jihar Neja ta bayyana cewa, hatsarin mota yayi sanadiyar mutuwar mutane akalla 473 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wata bababr kotun taraiyya dake zamanta a Abuja tayi watsi da bukatar Hukumar tsaro ta farin kaya DSS wadda ke neman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Alamu na nuni da cewar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai kirkiri wasu sabbin ma’aikatu daga cikin wadanda ake dasu,Kamar yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Gwamnatin jihar Kano ta samar da wasu cibiyoyin kula da masu cutar Mashako guda ukku a jihar nan, a yayin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da sake bude cibiyoyin koyon sana’oin dogaro da kai guda 26 da gwamnatin data gabata ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni sun bayyana cewa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan takaddamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu sojoji da ke tsaron fadar shugaban kasa sun tabbatar cewa, lallai sun kifar da gwamnatin shugaba Mohamed Bazoum kamar yadda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ofishin Ayyukan Jinkai na Majalisar Dinkin Duniya, OCHA, ya dakatar da dukkan ayyukansa a Jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da sojojin...