DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Najeriya ta samu adadin mutane 836 da aka tabbatar sun kamu da cutar, yayin da 80 suka mutu daga diphtheria tsakanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya ce farashin danyen mai ne zai daidaita farashin man fetur a Najeriya, inda ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar Hisba ta jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da yunkurin shirya auren jinsi. Kwamandan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hisbah karkashin jagorancin babban kwamanda ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta fitar da wasu sharuda da sai Maza da mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamna Uba Sani na Jihar Kaduna ya soki tsarin raba tallafin N8,000 da Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ga matalauta domin rage...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An ce mutane 6 ne suka mutu bayan shan giyar gida da ake zargin wani abokinsu a unguwar Ogbogbo da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya halarci ɗaurin auren ɗan gwamnan jihar Borno Mohammed Babagana Zulum. Ɗaurin auren wanda aka gudanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wata Babbar Kotun Tarayya ta bai wa Gwamnatin Kano umarnin biyan tarar naira miliyan biyu saboda yunkurin rushe wa wasu gine-gine. Kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla farar-hula 16 ne suka rasu bayan makaman roka sun fada kan gidajensu a yammacin Darfur na Sudan, kamar yadda wata kungiya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mazauna garin Gayawa Gandu da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano bukaci daukin gaggawa daga gwamnatin jihar Kano kan wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta yi barazanar daukar mataki a hannunta biyo bayan karin farashin man fetur. Kungiyar ta NLC...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin a sake fasalta shirin bada kudi Naira dubu 8 da aka tsara domin tallafi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnatin da ta shude a jihar Kano ta bayyana wani labari amatsayin yaudara da rashin gaskiya da ke nuna cewa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwalejin Ilimi ta tarayya dake Bichi a Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar Japheth Solomon, dalibin aji 2 na sashen koyar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada Dr. Farouq Kurawa amatsayin manajan darakta na hukumar bunkasa aikin gona da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta ayyana gobe Laraba 19 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe !led Eze Mmirioma, basaraken gargajiya na Aboh Mbaise...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bayyana Laraba, Yuli 19, 2023 a matsayin Muharram 1, 1445. Tun ranar Litinin ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yayin da ake kiran talaka ya kara hakuri, ‘Yan majalisa za su dauki Hadimai kimanin 3,0000 aiki Bola Tinubu da Kashim Shettima...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani matashi ɗan shekara 32, mai suna Samson Sikiru,ya shaƙe mahaifiyarsa har ta mutu a garin Ijebu Ode da ke jihar...