DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Kano ta musanta rahotannin da ke cewa ta soki shugaban kasar Bola Tinubu a kan tsarin raba N500bn ga kananan masana’antu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rashin fitilun filin jirgin saman Malam Aminu Kano ya sa an juya da fasinjoji zuwa Legas. Fasinjojin jirgin Airpeace da ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Allah Ya yi wa matar hamshakin attajirin dan kasuwar nan na Jihar Katsina, Alhaji Dahiru Mangal rasuwa. Wakilinmu ya ruwaito cewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan Majalisa 358 da ke majalisar tarayya ta goma za su samu Toyota Landcruiser, da kuma Toyota Prado. -Ana saida Toyota...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dinkin Duniya ta ce an samu ƙaruwar talauci a matalautan kasashe, inda adadin mutanen da ke rayuwa ƙasa da dala...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wata hira da yayi da Jaridar The Sun, Dattijo Alhaji Tanko Yakasai Ya bai wa gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Bola Tinubu za ta raba wa sabbin ‘yan Majalisar Tarayya naira biliyan 70, manoma a ba su tallafin naira biliyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sanar da matakan gaggawa 12 da zai ɗauka domin wadatar da al’ummar Najeriya da abinci....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin da ta shude a jihar Kano ta ce ya kamata gwamnatin New Nigeria People’s Party (NNPP) ta yi nazari a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, a kotu. Wannan dai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Imo ta kama wasu mutane 26 da ake zargin ‘yan kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayyana shirin gwamnatin kasar na bai wa gidajen talakawan Najeriya miliyan 12 Naira 8,000 na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashinsu da alawus-alawus, bayan cire tallafin man fetur da kuma halin da tattalin arzikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta fara wani sabon yunkuri na tsawaita amfani da sakamakon jarrabawar neman gurbin shiga Jami’oi UTME. Hakan ya biyo...
Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta kasa NCAA ta dakatar da kamfanin jiragen sama na Max Air daga zirga-zirga nan take. Cikin wata wasika...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu ta umurci hukumar DSS da ta gurfanar da Emefiele ko kuma ta saki shi cikin kwanaki bakwai. Mai shari’a Hamza...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kwastam ta jihar Kano da Jigawa ta tara sama da Naira biliyan 18 a matsayin kudaden shiga daga watan Janairu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ce ta gano wani bututu da aka kafa a jikin wata rijiyar hakar danyen man...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar ayyuka da gidaje ta tarayya ta bayyana dalilin da ya sa ba a kammala aikin sake gina hanyar Abuja zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), a ranar Laraba ta karbi wasu ’yan Najeriya 146 da suke makale kuma...