DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Farashin Man Fetur ya karu zuwa kusan Naira 617 a kowace lita, kamar yadda wakilinmu na birnin tarayya Abuja Philip Nwelih...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da harkokin man fetur ta ta kasa ta ce yawan man fetur da Najeriya ke amfani da shi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu kiwon kaji a Najeriya ta ce wuraren kiwon kaji na rufewa saboda cigaba da fuskantar tsadar farashin masara. Masara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano tace ta fara bincike kan zargin karkatar da wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 15 a matsayin masu ba da shawara na musamman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kwana-kwana ta jihar Legas (LASEMA) ta ce ta ceto wasu yara bakwai a wata gobara a gidan marayu a jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda ta jihar Rivers, ta kama wani mutum bisa zargin sa da saida ‘ya’yansa guda uku. Yayin da ‘yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manoma a jihar Zamfara na cikin fargabar yin noma a bana, saboda kalubalen tsaro da jihar ke cigaba da fuskanta. Daya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta sami nasarar cafke wasu matasa biyar masu sojojan gona da hukumar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN A kasar Sudan ana ci gaba da luguden wuta a birnin Khartoum da ma yankin yammacin Dafur a cewar shaidun gani da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC ta rufe gabatar da shaidu a gaban Kotun sauraran karar zaben gwamnan Kano da shaidu 32 Yayin zaman Kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayinda damunar bana kecigaba da kankama manoma a birnin Maiduguri na jihar Borno na shirye-shiryen gudanar da addu’o’i na musamman kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai ba wa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu shawarwari kan lamuran siyasa Ibrahim Kabir Masari ya ce wasu ‘yan damfarar siyasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMet, ta yi hasashen samun rana da tsawa daga ranar Litinin zuwa Talata a fadin kasar....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ar Jihar Osun ta dakatar da wani dalibi mai mataki 100 na Sashen Nazarin Harshen Turanci da Adabi da ake zargi...
Gadar karkashin kasa (Underpass) wacce take Kan hayar zuwa Madobi tazama abin tsoro ga alumma. musamma idan dare yayi, akan buge mutane a kwace musu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Rundunar Yan sandan sun ceto wasu mutane uku da wasu mahara suka yi garkuwa da su Wata sanarwa da DSP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar wakilai za ta tantance shugabannin ma’aikatan da aka nada kwanan nan a ranar Litinin. Channels ta rawaito cewa Manyan hafsoshin da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Har yanzu ana jiran matakan da sabon shugaban hukumar kwashe shara ta jihar zai ɓullo da su don magance annobar zubar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A cikin ‘yan makwannin da suka gabata, ‘yan Nijeriya sun damu a cikin halin da suka tsinci kansu na ci gaba da...