DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan Jihar Nasarawa a arewacin Najeriya ta ce ta kama wani dattijo mai shekara 75 kan zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga Kamfanin Man Fetur na Kasa NNPC, da kuma ‘yan kasuwar mai da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tashin farashin abinci, sakamakon hauhawar farashin kayayyaki, na ci gaba da yiwa ‘yan Najeriya barazana Lamarin da ya tilastawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wata kotu a birnin New York na Amurka na tuhumar wani mutum ɗan ƙasar Mauritania da laifukan ta’addanci da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A Najeriya, fadar shugaban kasar ta mayar da martani kan wani ikirari da kwamiti na musamman da shugaban kasar ya kafa domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojojin Ukraine sun ce cikin awa 24 da ta wuce, an ga jiragen Iran marasa matuki 15 suna kai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Daruruwan masu zanga-zanga ne suka mamaye titin da ke Tunis babban birnin kasar, suna kira da shugaba Kais Saied ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ce tana shirin rufe sansanonin ‘yan gudun hijira a fadin ƙasar. Babbar kwamishiniya a ma’akatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta sanar da dakile kai wasu hare-hare kan al’ummoin a kananan hukumomin Zurmi da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani yaro ɗan shekara takwas a Indiya ya rasa ransa, bayan fada wa cikin rijiya kwanaki uku da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau Asabar aka sake yanke wa hamshakin attajirin Hong Kong, Jimmy Lai hukuncin zaman gidan yari na tsawon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun Ƙolin Najeriya ta tabbatar wa Gwamnan Ebonyi Dave Umahi takararsa ta kujerar sanata da yake yi a babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan Najeriya da ba a san iya yawansu ba sun rasa matsuguninsu, bayan gobara ta tashi a sansanin gudun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Australiya ta saka takunkumai kan wasu Iraniyawa uku da kuma kamfani ɗaya na ƙasar ta Iran kan zarginsu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dogayen layukan mai sun sake dawowa a gidajen mai a Kano, tun a karshen mako saboda karancin man fetur, wanda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Amurka ta shirya tsaf don goyon bayan ƙungiyar Tarayyar Afirka a yunƙurinta na zama mamba a ƙungiyar ƙasashe 20...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan bindiga sun sace iyalan wani ɗan Majalisar Ddokokin Jihar Zamfara a garin Jangebe da ke jihar. ‘Yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An yanke wa ɗaya daga cikin fitattun ‘yan siyasar adawa a Rasha hukuncin shekara takwas da rabi a gidan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kafafen Yada Labaran Arewa (NMF) ta bukaci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ta tanadi yanayi da ’yan gudun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce za ta mayar da rumfunan zabe 357, PUs,...