DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban jami’i na biyu mafi girma da Rasha ta nada a yankin Kherson na Ukraine ya tsallake rijiya da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabar Majalisar Tarayyar Turai ta bayyana fargaba kan wata badakalar da ta kunno kai da ta shafi wasu ‘yan majalisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Takaita amfani da takardun kuɗi da Babban Bankin Najeriya wato CBN ke kokarin aiwatarwa zai rage barazanar tsaro a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Imo da ke yankin kudu maso gabashin Najeriya ta ce akalla mutum 4 suka rasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata gobara ta tashi a hawa na biyu na ginin Hedkwatar Tsaron Najeriya da ke Abuja da tsakar ranar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban mulkin soja na Guinea Moussa Dadis Camara, ya musanta hannunsa a kisan kiyashin da jami’an tsaro suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Malaman jami’o’in Ghana sun janye yajin aikin da suka soma a watan da ya wuce. Kungiyar malaman da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An kaddamar da hari a kan babban ofishin hukumar zaben Najeriya INEC a Owerri babban birnin jihar Imo da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla ’yan kasuwa hudu ne ’yan bindiga suka hallaka har lahira a kauyen Zandam da ke Karamar Hukumar Jibiya ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojoji da dama ciki har da jami’an kabilar Zaghawa na shugaban kasar Chadi, Janar Mahamat Idris Deby aka kama...
Rahoanni sun nuna a safiyar Litinin wasu da ba a san ko su wane ne ba sun cinna wa Ofishin Yakin Neman Zaben...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Waya daya ce daga abubuwan amfanin yau da kullum na mutane, sai dai kuma takan fuskanci matsaloli musamman masu alaka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A kullum madatsa ‘Hackers’ suna bin hanyoyi daban-daban wajen ganin sun yi kutse a mutane. Kutsen kuwa ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kudurin Kafa Wata Hukuma Da Za Ta Rinka Kula Da Shirin Inganta Rayuwar Talakawa....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano SUBEB ta ce, shirin bada ilimi kyauta kuma dole ya haifar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu zanga-zanga ‘yan Sabiya a arewacin Kosovo sun rufe tituna a rana ta biyu a ranar Lahadi bayan fafatawa...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta karyata labarin da ke yawo cewa wasu ’yan bindiga sun kai hari kan wasu yankunan da ke kusa da inda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan Majalisar Wakilai Honarabul Sha’aban Ibrahim Sharada ya gabatar da kudirin kafa cibiyar binciken al-Qur’ani ta kasa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’ai a Chile sun gargadi mutane da su zauna cikin shirin ko-ta-kwana bayan da dutsen Lascar ya yi aman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kiyaye haɗura ta jihar Kogi, ta tabbatar da mutuwar mutum shida yayin da wasu 25 suka samu raunuka...