Connect with us

News

Sojojin Ukraine sun zargi jirage mara matuki na Iran da kai hari tashar lantarki ta Odesa

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Sojojin Ukraine sun ce cikin awa 24 da ta wuce, an ga jiragen Iran marasa matuki 15 suna kai hari kan tashar lantarki a yankunan Odesa da Mikolaiv da ke kudancin kasar.

 

Advertisement

BBC ta rawaito cewa An dai kakkabo 10 daga cikin jiragen.

 

Advertisement

An kuma kai wasu hare-hare 15 kan sansanin sojin Ukraine, yankunan fararen hulda da tashohin lantarki sun fuskanci hare-haren roka a dama.

 

Advertisement

An kai harin atilare a yankin gabashi, sai dai har yanzu dakarun Rasha sun gaza kutsawa yankin.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending