Jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), tare da haɗin gwiwar sojoji da ’yan sanda, sun kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen...
Wani jirgin sama mai zaman kansa samfurin CL60 ya yi saukar gaggawa a Abuja, bayan da ƙofarsa ta ɓalle jim kaɗan bayan tashinsa daga filin jirgin...
Wasu ƙungiyoyi masu goyon bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kaduna sun yi Allah-wadai da rushe gidan Hon. Mahmoud Sani Sha’aban Dan Buram Zazzau,...
Daga Muhammad Kabir, Kano Mai magana da yawun Ƙungiyar Masu Riƙe da Muƙaman Siyasa ta Jihar Kano, Dr. Musa Illiyasu Kwankwaso, ya bayyana Sanata Basheer Lado...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya bayyana cewa ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP na ci gaba da zama babbar barazana ga tsaron yankin Arewa maso...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wasu mutane biyu bisa zargin mallakar makamai ba bisa ƙa’ida ba a jihar. Kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa,...
Wata na’urar cajin waya (power bank) ta kama da wuta a cikin wani jirgin saman kamfanin IndiGo a Indiya, lamarin da ya tilasta wa jirgin yin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya (NDLEA) ta kama mutum 1,860 da ake zargi da tu’ammali da miyagun ƙwayoyi tare da ƙwace...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kwara ta kama wasu mutane huɗu bisa zargin hannu a cire kawunan gawarwaki daga kaburbura da kuma mallakar hannayen mutum da ake...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama mutum ɗaya, yayin da take farautar wanda ake zargin ya sare wa wani matashi hannu da wuƙa a lokacin...
Ƙungiyar Anniswan Women Health Initiative (AWOHI) ta raba kayan tallafi ga mazauna Gidan Kula da Tsofaffi da ke Shahuci, a Jihar Kano, a wani yunƙuri na...
IMF Ya Gargadi Gwamnatin Tarayya Kan Dawo Da Tallafin Man Fetur Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) ya gargaɗi Najeriya kan...
Jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence a Jihar Kwara ta kama wani mutum mai shekaru 56, Bello Maruf, bisa zargin gudanar da aikin likitanci ba tare...
Hukumar Hana Sha da Safarar Muggan Kwayoyi ta Kasa NDLEA reshen jihar Kaduna ta kama mutum 108 da take zargin su da laifin safarar muggan kwayoyi...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta kama wani ɗan ƙasar Indiya, Harjit Singh, mai shekaru 46, da jami’an tsaro biyu bisa zargin cin zarafin direbobin manyan...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana cewa ta cire wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen waɗanda za su fafata a zaɓen...
Ahmad Hamisu Gwale na Premier Radio Kano, ya lashe kyautar Gwarzon Mai Karanta Labaran Rediyo na Maza a bikin bayar da kyaututtukan Nigerian Broadcasters Merit Awards...
Cibiyar Wole Soyinka ta aikin jarida don binciken ƙwaƙwaf WSCIJ, ta zaɓi fitaccen mai ɗaukar hotunan labarai kuma ɗan jarida mai zaman kansa na kamfanin dillancin...
Gwamnatin Saudiyya ta ce filin jirgin saman ƙasa da ƙasa na Riyadh zai ci gaba da kasancewa a rufe har zuwa ranar Asabar, sakamakon hare-haren da...
Wasu ma’aurata da aka yi garkuwa da su tare da jaririyarsu mai watanni shida a jihar Kaduna sun roƙi gwamnati da jami’an tsaro su taimaka wajen...