An dakatar da shige da fice na manyan motoci, matsakaita da ƙananan motoci a yankin Bello Road da Kasuwar Singa da ke Kano, daga ƙarfe 5:00...
Allah Ya yi wa kakakin hukumar kashe gobara ta jihar Kano, CFO Saminu Yusuf Abdullahi, rasuwa. Shugaban shiyyar hukumar na karamar hukumar Dambatta, PFS2 Muhammad Ibrahim...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da fashi da makami, tare da kwato Adaidaita Sahu da ake...
Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Muslim Rights Concern (MURIC) ta yi Allah-wadai da rahoton hana wasu ɗalibai mata Musulmi sanya hijabi a International School da ke...
Kyaftin Portugal Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa ba yi ritaya daga buga wa ƙasarsa ƙwallon ƙafa ba, amma ya cancanci a hukunta shi saboda barin tawagar...
Jami’an Hukumar Kula da Tsabtace Muhalli ta Jihar Legas (KAI) sun kama mutane 62, ciki har da mutum 29 da ake zargi da yin bara da...
Jihohin Lagos, Kano da Kaduna ne suka fi yawan masu rajistar zaɓe a Najeriya, yayin da ake tunkarar babban zaɓen ƙasar na shekarar 2027, kamar yadda...
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta fitar da sunayen mutane 25 da suka rasa rayukansu a haɗarin jirgin saman rundunar da ya afku a ranar Litinin...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) na shirin bayyana matsayarta kan halaccin wasu ’yan takara a zaben 2027, bayan hukuncin da Kotun Koli ta yanke kan wasu...
Wasu mata tagwaye, Dakta Hadiyah Usman da ’yar uwarta Pharm Aidah Usman, sun rasu cikin sa’o’i 48 a Jihar Yobe. Kafin rasuwar matasan jami’an lafiyar, dukkansu...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ayyana makokin kwana uku ga jami’an Rundunar Sojin Saman Nijeriya da suka rasu a hatsarin jirgin sojoji na ranar Litinin.. Haka...
Kusan malamai 300,000 daga cikin malamai 700,000 da ke aiki a Nijeriya ba su da cikakkiyar ƙwarewar koyarwa, in ji Majalisar Rajistar Malamai ta Nijeriya (TRCN)....
Daga Khadijat Saidu, Birnin Kebbi Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), reshen Jihar Kebbi, ta yi watsi da ikirarin ɗan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar ADC,...
Ƙungiyar Kano First Forum ta kai ƙorafi ga Kwamishinan Ƴansandan Jihar Kano kan wasu kalaman da ta ce Alhaji Aminu Babba Dan Agundi ya yi, waɗanda...
Akalla mutane 1,347 ne suka mutu sakamakon haɗurran ababen hawa da suka afku a sassan Najeriya cikin watanni uku na farkon shekarar 2026. Alƙaluman Hukumar Ƙididdiga...
Likitoci a birnin Delhi na ƙasar Indiya sun gano cewa wani magidanci mai shekaru 26 yana ɗauke da mahaifa da bututunta a cikin jikinsa, bayan ya...
Kwamishina na biyu a Hukumar Shari’a ta jihar Kano, Sheikh Ali Ɗanabba, ya buƙaci wasu manya da ke bayyana kalaman tunzuri a jihar nan da su...
Hukumar Tace Fina-Finai da Dab’i ta Jihar Kano ta gayyaci mawaki Tijjani Gandu domin amsa tambayoyi kan zargin karya dokokin hukumar yayin sakin wata waka. Jami’in...
Sanata Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila ya ce ya aiwatar da ayyuka da shirye-shiryen tallafa wa jama’a guda 102 a ƙananan hukumomi 16 na Mazabar Kano ta...
Daga Abubakar Zaharadden Kano Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan a Najeriya kuma shugaban Majalissar Malamai ta jihar Kano Sheikh Malam Ibrahim Khaleel, ya bayyana tasirin kasancewa...