Sojoji da ke aiki ƙarƙashin rundunar Fansan Yamma sun kuɓutar da matafiya 41 da ƴanbindiga suka sace bayan da motarsu ta lalace a kan wata babbar...
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce mutum na iya tsallake hukunci kan kusan duk wani laifi a Najeriya idan yana da alaƙa ko goyon bayan...
Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi sarakunan gargajiya, shugabannin addini da na al’umma, ’yan siyasa da sauran jama’a da su guji kalaman da za su iya haifar...
Fiye da mutane 80, galibinsu mata, sun ɓace a ranar Litinin bayan wasu da ake zargin ‘yanbindiga ne suka yi garkuwa da su a hare-hare biyu...
Wasu yara biyu ’yan shekara bakwai, Oloyede Ayo da Clinton Koleola, sun mutu bayan sun taɓa wata wayar Wuta lantarki mai ɗauke da wuta da ta...
Akalla mutane 1,000 sun rasa matsugunansu sakamakon sabon rikicin kabilanci tsakanin Mambilla da Fulani a Mbamnga, Ƙaramar Hukumar Sardauna ta Jihar Taraba. Rikicin ya kuma yi...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar da ke kula da harkokin man fetur ta Nijeriya da ta ci gaba da bayar da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wata matar aure mai shekaru 33, Hauwa’u Haruna, bisa zargin kashe kishiyarta, Jamila Adamu, mai shekaru 43, a Tafawa...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta kama wani matashi mai shekaru 27, Sada Tambai, bisa zargin kashe mahaifinsa mai shekaru 80, Adamu Tambai. Lamarin ya faru...
An tsinci wata jinjira da aka haifa kimanin makonni uku da suka gabata a Masallacin Sheikh Musa Fakkai da ke garin Argungu, Jihar Kebbi. Jami’ar Hukumar...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta gano wuraren haƙar ma’adinai 374 da ake gudanar da ayyukan haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba a jihohi 17 na Najeriya...
Wata mota ta afka cikin wata ma’ajiyar tukwanen iskar gas da ke yankin Arab Road, Kubwa, a Abuja, a safiyar Lahadi, lamarin da ya haddasa fashewar...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta ce ta kama wani sabon ango ɗan shekara 25 da ake zargi da ƙoƙarin safarar...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar hamayya ta African Democratic Congress ADC ya buƙaci fadar shugaban ƙasar da ta fito fili ta bayyana ainihin...
Hukumar Tsaron Gandun Daji ta Najeriya (NFSS), reshen Garko a Jihar Kano, ta kaddamar da aikin neman wasu karnuka biyu da ake zargin sun kamu da...
Africa Academy Hausa ta yaye ɗalibai sama da 3,500 daga Najeriya da sauran ƙasashe, a bikin yaye dalibai karo na biyu da aka gudanar a Kano....
Majalisar Zartarwar Jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 144.05 domin aiwatar da ayyukan raya ƙasa a sassa daban-daban na jihar. An amince da kuɗaɗen...
Daruruwan ’yan uwa da abokan arziki ne suka halarci ɗaurin auren Khadija Ali Dan Abba, ’yar Kwamishina na II na Hukumar Shari’a ta Jihar Kano, Sheikh...
Ministan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya, ya ba da shawarar cewa a riƙa yi wa dukkan ’yan Najeriya horon aikin soja. Janar Musa ya...
Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta fitar da gargaɗin da ke nuna cewa ƙasar na cikin haɗarin yiwuwar fuskantar ɓullar cutar Ebola...