Hukumomin Ghana da Amurka sun kama mutane 130 da ake zargi da hannu a zambar intanet da ta shafi mutane 89, inda aka yi zargin an...
Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta buƙaci Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da manufofin da take ganin suna haddasa hauhawar farashin man fetur a ƙasar. Shugaban...
Dakarun Soji sun dakile harin da wasu da ake zargin mayaƙan Lakurawa ne suka kai kan sansanin soji da ke Maiyama, a Jihar Kebbi, inda suka...
Dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar ADC Rotimi Amaechi, ya ce “mahaukaci ne kaɗai” zai sake zaɓar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027. Amaechi...
Gwamnatin tarayya ta sanar da shirin rage farashin man fetur amma a iya gidajen mai na Kamfanin Mai na Kasa (NNPC) na tsawon kwanaki 30. Daily...
Wani jagoran ƙungiyar Nigeria Forward Project, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, ya yi kira ga mukarraban gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu daga Arewacin Najeriya da su ƙara...
Daga Muhammad Kabir, Kano Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), reshen Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano (KUST), Wudil, ta yaba wa Gwamnatin Jihar Kano bisa...
Rundunar sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta ce wani jirginta mai saukar ungulu ya yi saukar kariya (precautionary landing) a wata gona a jihar Benue, bayan...
Daga Khadijat Saidu,Birnin Kebbi. Gwamnatin Jihar Kebbi ta amince da biyan mafi karancin albashi na Naira 75,000 ga malamai 17,620 a fadin jihar, wanda hakan ya...
Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa ta kama wani mutum mai shekaru 27, Abbas Ibrahim, bisa zargin cinna wa gidan babban yayansa wuta a Ƙaramar Hukumar Gwaram...
Rundunar ’yansandan Jihar Anambra ta ce ta kama mutane 13 da ake zargi da kasancewa mambobin ƙungiyoyin asiri, a wasu samame daban-daban, tare da ƙwato bindigogi,...
Hukumar Yaƙi da Masu Yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta’annati, EFCC, ta ce za ta ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da kafafen yaɗa labarai wajen yaƙi da...
Wasu mutane huɗu sun rasa rayukansu sakamakon wata mummunar gobara da ta tashi a gidan wani mutum mai suna Abubakar Idi, a Rugan Badali Fulani, Ƙaramar...
An kama wani matashi mai shekaru 33, Monsuru Musa, bisa zargin rubuta jarrabawar ƙarin girman aikin gwamnati a madadin mahaifinsa, Musa Mohammed. Musa Mohammed ma’aikaci ne...
’Yan bindiga sun kashe akalla mutane 17 a wasu hare-hare da suka kai wani wurin haƙar zinare da kuma wani ƙauye a ƙaramar hukumar Maru ta...
Kwamishinan ƴansandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya yaba wa Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, bisa yadda yake mutunta doka da kuma...
Wani fasinja ya rasu bayan ya fara rashin lafiya a cikin jirgin Kenya Airways (KQ) da ke kan hanyarsa daga Nairobi, babban birnin Kenya, zuwa Legas,...
Ƙungiyar malaman jami’o’i da masu koyarwa a manyan makarantu ta Academic Cycle ta bayyana cikakken goyon bayanta ga manufofin gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba...
Kwamitin kar-ta-kwana na yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi da daba a Kano, karkashin jagorancin Muhyi Magaji Rimin Gado Esq. ya samu nasarar kama wani hamshakin...
Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa ta kama wani matashi mai shekaru 20, Lawisi Safiyanu, bisa zargin kashe abokinsa, Muhammad Abba, mai shekaru 25, kan bashin Naira...