Allah ya yi wa Daraktan Wayar da Kan Jama’a na Hukumar Kula da Gidaje ta Jihar Kano, Ismail Garba Gwammaja, rasuwa bayan fama da gajeriyar rashin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta soke tuhume-tuhume takwas da gwamnatin tarayya ta shigar kan Adeniyi Adeyemi, wanda ake zargi da yin ikirarin zama Darakta-Janar...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu makarantu masu zaman kansu guda 9 saboda karya ƙa’idojin sabunta rajista da takardun shaidar gudanar da makarantu. Shugaban Hukumar Kula...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Jos, Jihar Filato, ta tsige Mancha John Vincent a matsayin ɗan takarar jam’iyyar APC na kujerar Majalisar Dokokin Jihar Filato...
Ƙungiyar Friends of Kano ta yi kira ga dattawa, malaman addini, ’yan siyasa da sauran masu ruwa da tsaki a Jihar Kano da su shiga tsakani...
Kamfanin TikTok ya musanta cewa shi ne ya takaita amfani da manhajarsa a wasu sassan arewacin Najeriya, yayin da masu amfani da manhajar ke kokawa kan...
Dakarun rundunar sojin sama ta Operation HADIN KAI sun kashe sama da ƴan ta’addar ISWAP 40 a wani samamen sama da suka kai kauyen Badu da...
Wata ƙungiyar siyasa mai suna Da Hannu Na, ƙarƙashin dandalin Arewa for Asiwaju, ta zargi wasu ’yan daba da kai wa tawagarta hari tare da tarwatsa...
Hukumar Tsaro ta Najeriya ta bayyana cewa dakarun sojin kasar sun samu nasarar Hallaka ’yan ta’adda 36 tare da ceto mutane 50 da aka yi garkuwa...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sake kama wata tsohuwa mai shekaru 83, mai suna Uloma Uchechi Sunday, bisa zargin...
Tsohon Ministan Ilimi na Najeriya, Malam Adamu Adamu, CON, na shirin samun digirin girmamawa daga Jami’ar Kimiyyar Lafiya ta Tarayya da ke Azare, Jihar Bauchi. Ana...
Hukumar zaben Najeriya INEC ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ’yan takarar zaɓen gwamnan Jihar Gombe na shekarar 2027, inda sunan tsohon Ministan Sadarwa da...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya buƙaci ƙungiyoyi 50 da suka haɗa kai a jihar su ƙarfafa...
Rahoton kasafin kuɗin jihar Kano na zangon farko da na biyu na shekarar 2026 ya nuna cewa gwamnatin jihar ta kashe kusan naira biliyan 2.7 kan...
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe Kansila Rosemary Adukwu, wadda ke wakiltar Mazaɓar Ogugu Ward III a Ƙaramar Hukumar Olamaboro ta...
Hukumar Yaƙi da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Najeriya (NCDC) ta ce mutane 263 ne suka mutu sakamakon zazzabin Lassa a ƙasar tsakanin watan Janairu da Satumba...
Gwamnatin Jihar Benue ta rufe wasu makarantu biyu bisa zargin tilasta wa iyaye sayen littattafan karatu daga makarantun, tare da hukunta ɗaliban da suka sayi littattafai...
Wata ƙungiyar wayar da kan jama’a kan siyasa mai suna Da Hannu Na, ƙarƙashin dandalin Arewa for Asiwaju, ta isa Jihar Bauchi domin neman Gwamna Bala...
Wani mutum mai suna Ibrahim Yusuf, mazaunin Danbare a Kano, ya ce ya rasa ’ya’yansa biyar cikin kwanaki takwas sakamakon zargin kamuwa da cutar mashako. Y...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar domin hana hukumomin tsaro da...