Dr Muhammad Hamisu UK, ɗan takarar Majalisar Tarayya mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Gwale a ƙarƙashin tutar Jam’iyyar NDC, ya bayyana shirin da ya ce zai mayar...
DAGA ABBAS IBRAHIM Kusan mutane 200 daga cikin ƙwararrun masu yaɗa labarai a Najeriya sun samu damar ziyartar wasu muhimman wuraren tarihi da yawon buɗe ido...
Kungiyoyin ma’aikatan gwamnati karkashin Majalisar Ƙasa ta Haɗin Kan Kungiyoyin Ma’aikatan Gwamnati (JNPSNC) sun umurci dukkan ma’aikatan gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi, ciki har da...
Aƙalla fursunoni 257 ne aka saki daga gidajen gyaran hali a jihohin Filato da Kogi da Taraba da Adamawa, bayan gwamnonin jihohin sun yi musu afuwa...
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya soki jawabin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na bikin cikar Najeriya shekaru 66 da samun ’yancin kai, yana...
Daga Abba Anwar Gagarumin aiki kan matatun ruwanmu na jihar Kano da shimfida bututu a hanyoyin ruwa da gyara matsalolin ragowar injuna dake samar da...
Daga Muhammad Kabir, Kano Wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Dr Musa Illiyasu Kwankwaso, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan manufofin...
Ƴan bindiga sun kashe basaraken da ke jagorantar ƙauyen Aujarawar Alkali da ke ƙaramar gukumar Gezawa a Kano, Alhaji Ahmad Yakubu Ahmad. A na zargin masu...
Rundunar ƴan sanda a Kaduna ta ce ta kama mutane 24 da a ke zargi da garkuwa da mutane, tare da ƙwato bindigogi 24, ciki har...
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da kamfanonin rarraba wutar lantarki kan shirin samar da wutar lantarki ta sa’o’i 24 a manyan cibiyoyin kasuwanci da masana’antu, ciki...
Ambaliyar ruwa ta lalata gonakin shinkafa sama da 200 a yankin Shuwaki, da ke Ƙaramar Hukumar Tudun Wada ta Jihar Kano. Ambaliyar ta biyo bayan ruwan...
An ruwaito cewa faɗan da ya ɓarke tsakanin matukan wani jirgin fasinja da ke tashi daga Dubai zuwa Tel Aviv ya sa an aika da lambar...
Wasu jiga-jigan siyasa da magoya bayan jam’iyyar APC a Ƙaramar Hukumar Madobi ta Jihar Kano sun gudanar da wani taron nuna goyon baya ga Shugaban Ƙasa...
Babbar Kotun Jihar Jigawa da ke zamanta a Ringim ta yanke wa wani mutum mai shekaru 50, Abubakar Biniya, hukuncin daurin shekaru 10 a gidan gyaran...
Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta kama Tasiu Adamu Maje bisa zargin sayarwa da kuma bayar da...
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya yi kira ga hukumomin tsaro da su ƙara ƙaimi wajen ceto ‘yan Nijeriya da har yanzu ake tsare da su,...
Rundunar ’Yansandan Jihar Borno ta kama tare da gurfanar da wasu mutane biyar a Maiduguri bisa zargin buga da kuma sanya riga mai ɗauke da tambarin...
Majalisar dokokin jihar Rivers ta amince da ƙudurin dokar kafa ƴan sandan jihohi da majalisar tarayya ta aike mata domin yin duba a kai. Ƙudurin dokar...
Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya lashe sabon zaɓen dan takarar Gwamnan Jihar Gombe na Jam’iyyar PDP. Pantami ya samu nasara a dukkan ƙananan hukumomi 11...
Wata kotu ta musamman kan laifukan satar mutane da ayyukan ƙungiyoyin asiri a birnin Benin na jihar Edo, ta yankewa wasu masu garkuwa da mutane su...