Daga Muhammad zahraddin¸ Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasar Najeriya a jam’iyar NRC, Alhaji Bashir Usman Tofa ya rasu. Marigayin ya rasu da asubahin ranar Lahadi bayan...
Daga Muhammad zahraddin Hukumomin kasar Afirka ta Kudu sun ce wata gagarumar gobara da ta tashi a cikin ginin majalisar da ke birnin Cape Town ta...
Daga Muhammad zahraddin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya sha alwashin cewa ya kusa kawo fitaccen ɗan fashin dajin nan Bello Turji, wanda ke...
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sake jaddada abun da ya sha faɗa a baya, cewa wasu manya ne daga sama suka tursasa wa...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna nasarorin da kasar ta samu duk da kalubalen tsaro da koma bayan da annobar coronavirus ta haifar wa kasar. Shugaba...
Daga MMZ Rundunar sojojin saman Najeriya dake aiki a rundunar yaki da yan bindiga a jihar Zamfara, da ake kira Operation Hadarin Daji yanzu haka na...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A daidai lokacin da aka shiga sabuwar shekarar ta 2022 miladiya, ‘yan bindiga a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta dage cewa ma’aikata da talakawa ba za su sake amincewa da karin farashin man fetur da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi watsi da wasu karin ayyuka 6,576 da Majalisar Dokokin ƙasar ta ƙara a kasafin kudin 2022. Shugaban ya ce sanya ayyukan...
Tsohon ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji Abdulmuminu Jibrin Kofa ya tabbatar da cewa Bola Ahmed Tinibu zai tsaya takarar shugabancin Najeriya...
Sojojin Najeriya a ranar Asabar sun hallaka kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi yankin Birnin Magaji na Jihar Zamfara, Alhaji Auta. Kazalika, sojojin sun kuma...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa duka yan Najeriya bisa ƙarfin hali da juriya da suka nuna a shekarar da ta gabata ta 2021, sakamakon...
Fadar Shugaban Kasa ta mayar da martani kan jawabin da bangare daya na Jam’iyyar APC a Jihar Kano ya yi cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya...
Iyalan Alhaji Bashir Usman Tofa sun musanta labarin rasuwarsa da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta. Ɗaya daga cikin makusantansa Alhaji Ahmed Na’abba ne ya...
Mai Martaba Charles Mato Dakat, basaken jihar Filato da ƴan fashin daji su ka yi garkuwa da shi, ya shaƙi iskar ƴanci. A ranar Lahadin da...
Jam’iyyar PDP mai hamayya a Najeriya ta mayar da martani kan nasarorin da jam’iyyar APC mai mulki ta yi iƙirarin ta samu a 2021, tana mai...
Ministan ilimi na ƙasar Kenya, George Magoha ya ce akwai buƙatar a haramta wa duka ɗalibai ƴan luwaɗi da ƴan maɗigo zuwa makarantun kwana a ƙasar....
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sa hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2022 inda ya zama doka. Kasafin ya kai naira tiriliyan 17.127 wanda aka yi wa...
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ce a shekara mai zuwa ta 2022, zai ta matsa ƙaimi tare da sa ido matuƙa kan manyan jami’anta waɗanda ke...
Gwamnatin Tarayya ta ce yakin da take yi da ta’addanci a yankin Arewa maso Gabas na samun gagarumar nasara, inda dakarunta suka samu hallaka ’yan ta’adda...