Daga kabiru basiru fulatan Gwamnatin Taliban, a ƙasar Afghanistan ta sanar da wata sabuwar doka da ta shafi dukkan al’ummar kasar. Dokar ta baiyana cewar,...
Daga Yasir sani Abdullah Wani jaki ya shaƙi iskar ƴanci bayan da dakarun rundunar ƴan sanda su ka kuɓutar da shi da ga hannun...
Daga kabiru basiru fulatan Gamaiyar Ƙungiyoyi a yankin Arewa sun baiyana goyon bayan su ga Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osibanjo a matsayin ɗan takarar...
Daga Muhammad zahraddin Gwamnatin Najeriya ta ƙara harajin naira 10 kan duk wata lita da duka lemukan kwalba da ba giya ba, da sauran wasu lkayayyakin...
Daga kabiru basiru fulatan Kwamitin Shugabacin Jam’iyar APC na Wucin-gadi, ƙarƙashin jagorancin Mai Mala Buni ya sulhunta tsakanin Gwamna Muhammad Yahaya na Jihar Gombe da kuma...
Daga Hamza Yusuf Yobe Kwanaki bayan kungiyar IPOB mai rajin kafa kasar Biafra ta ayyana hana rera taken Najeriya da kuma hana cin naman shanu...
Daga Muhammad zahraddin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugaban ‘yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu, ya gurfana a gaban kotu tare da kare kansa a...
Daga Yasir sani Abdullah Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa bai damu da wanda zai gaje shi ba a matsayin shugaban ƙasa saboda “ya ajiye...
Daga kabiru basiru fulatan Sharerren ɗan kasuwar nan da ke jihar Kano Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya bayyana cewa mulkin farar hula a Najeriya ya gaza...
Daga kabiru basiru fulatan Wasu fitattun ƴan siyasa, abokai da abokan gwagwarmaya, a ƙarƙashin inuwar Muryar Dattijan Arewa, NEF, sun ziyarci Jihar Kano a yau Laraba...
Daga Muhammad zahraddin Ƴan vigilante, wanda a ke kiransu da Ƴan Sakai a Jihar Zamfara sun hallaka wasu da a ke zargin masu shunen mutane ne...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumartattara haraji ta jihar Kano, (KIRS) ta rabawa ma’aikatanta takardar tuhuma sama da mutane 200. Shugabanhukumar, Abdurrazak Datti Salihi ne ya bayar...
Daga kabiru basiru fulatan A yunƙurinsa na ganin ya taimakawa matasa maza da mata a harkar ilimi a jihar Kano, His Excellency Abdulsalam Abdulkarim...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bashi da wani shiri na barin jam’iyyar sa ta...
Daga Muhammad zahraddin Mutum goma sha daya sun mutu a yankin Bugesera da ke kudu maso gabashin Rwanda tun daga ranar Kirsimeti bayan sun sha wata...
Daga Yasir sani Abdullah Jam’iyar adawa ta PDP ta baiyana rasuwar Bashir Othman Tofa a matsayin babbar asara ga Nijeriya. Shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa, Dakta...
Daga kabiru basiru fulatan A makon nan ne ƙasurgumin ɗan fashin dajin nan da aka fi sani da Bello Turji ya saki wasu gomman mutane da...
Daga Muhammad zahraddin Ƙungiyar Likitoci masu bada agaji ta Duniya, Doctors Without Borders, ko Medicines Sans Frontier ta ce aikin da take yi na ceto masu...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayar da shawarar a ƙona dazukan arewa domin kakkabe ɓarayin daji da suka addabi yankin....
Daga kabiru basiru fulatan Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 23, Nura Usman, hukuncin daurin watanni biyu...