Daga Muhammad Zahraddin Shugaban Amurka Joe Biden ya ce babu wani uzuri da Amurkawa ke da shi na kin zuwa ayi musu allurar rigakafin korona. Kalaman...
Daga Muhammad zahraddin Yan fashin daji sun kai hari kan unguwar Kofar Kona a Zariya ta Jihar Kaduna, inda su ka kashe mutum 4 su...
Jami’an tsaro sun tarwatsa masu zanga-zanga a Sudan Jami’an tsaron Sudan sun yi amfani da hayaki mai sa-kwalla wajen tarwatsa masu zanga-zangar da suka yi fitar-dango,...
Daga Usman Abdullahi Nguru Haɗaɗɗiyar ƙungiyar masu fataucin dabbobi da kayan abinci ta Najeriya ta ce a shirye take ta daina safarar shanu da ma sauran...
Wahalar man fetur tana ƙara ta’azzara a cikin garin Kano Daga Muhammad zahradd Tun a ranakun ƙarshen makon nan ne dai wasu daga cikin gidajen mai...
Daga Yasir sani Abdullah Tsohon shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa gaskiya ne ya haɗu da mawallafin jaridar Intanet ɗin nan,...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’ar Anambra ta bada tallafi ga tubabbun karuwai da masu ƙaramin ƙarfi 5,000 Jami’ar Tansian, Umunya, Jihar Anambra da haɗin gwiwar wata...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya naɗa Dr. Doyin Salami a matsayin Babban Mai Ba da Shawara kan Tattalin Arziki. Kakakin fadar shugaban...
Shahararren Dan fashin Daji, Bello Turji Ya sake mutanen da ya sace masu yawa. wannan ya faru ne bayan wasu rahotanni da suke nuna alamar cewa...
Daga Muhammad zahraddin Muhammad “Tabbas wannan babban rashi ne. Ina Addu’ar Ubangiji Allah ya jikansa ya yafe masa. Allah ya ba shi gidan Aljanna. Ameen.”...
Dag Usman Abdullahi Nguru Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara da ke arewao maso yammacin Najeriya ta ce ta miƙa wasu ƙananan yara 21 da ta...
Daga kabiru Basiru Fulatan Kwanaki kaɗan bayan luguden wuta da sojoji suka riƙa yi a dazukan jihar Zamfara inda suka kashe shugabannin kungiyoyin ‘yan bindiga biyu...
Daga Muhammad zahradd Fadar Shugaban Ƙasa ta ce za a riƙa yi wa duk wani baƙo da zai shiga fadar shugaban ƙasa gwajin korona kafin...
Daga yasir sani abdullahi Babbar gamayyar jam’iyyun siyasar Mali ta yi watsi da shirin gwamnatin sojin kasar na mika mulki ga farar hula nan da shekaru...
Daga kabiru Basiru Fulatan Hukumomin Amurka sun nemi kamfanonin sadarwa na AT&T da Verizon da su jinkirta aikin sadarwar 5G har tsawon makonni biyu, yayin...
Daga Muhammad zahradd Rundunar ‘yan sandan Jamhuriyar Nijar ta kama hodar cocaine mai nauyin fiye da kilogiram 200 wadda kudinta ya kusa $8.7m a cikin...
Daga kabiru basiru fulatan Shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi ya ce dole a hukunta tsohon shugaban Amurka Donald Trump bisa kisan babban janar din sojin kasar...
Daga yasir sani abdullahi Ma’aikatan filin jirgin saman Mauritius sun gano wani jariri sabon haihuwa da aka jefar da shi a cikin sharar da ke ban-dakin...
Yasir sani Abdullahi Rundunar ‘yan sandan Jamhuriyar Nijar ta kama hodar cocaine mai nauyin fiye da kilogiram 200 wadda kudinta ya kusa $8.7m a cikin motar...
Daga Muhammad zahraddin Gwamnatin jihar Kano a Najerya ta mayar da martani ga tsohon gwamna Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bisa kalaman da ya yi cewa gwamnatin...