Dafa kabiru basiru fulatan A jamhuriyyar Nijar, rahotanni daga Tillabery da ke yankin yammacin kasar – jiha mai iyaka da Mali da kuma kasar Burkina...
Daga Muhammad zahraddin Wasu ‘yan jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya sun gurfanar da kwamatin shugabancin jam’iyyar na riƙo ƙarƙashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni na Jihar...
Buhari ya gana da gwamnan Yobe kuma shugaban rikon kwarya na jam’iyyar APC, Mai Mala Buni a fadar shugaban kasa a ranar Jumma’a.
Daga kabiru basiru fulatan Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, a shirye Kano ta ke ta hada hannu da kasar Algeria, domin...
Daga kabiru basiru fulatan Masani a fannin halaiyar ɗan’adam, Farfesa Sani Lawan Malumfashi ya yi hasashen cewa za a samu zaman lafiya a Nijeriya...
Daga Yasir sani Abdullah Gwamnatin tarayya ta ce ta na daukar matakan da su ka dace, domin ganin an kara rage farashin iskar Gas...
Daga kabiru basiru fulatan Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, wanda aka fi sani da Kala Haddasana...
Daga Yasir sani Abdullah Allah Ya yi wa babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Bamba Kala Haddasana ya rasu a yau Juma’a. Wata jikarsa...
Daga Muhammad zahraddin Hedikwatar tsaron Najeriya ta ja kunnen ‘yan siyasa da sauran mutane game da sanya kayan sojoji da yin amfani da wasu abubuwan...
Daga Kabiru basiru fulatan Wata kotu ta gayyaci mawaƙin nan Dauda Kahutu Rarara da wani mai suna Alhaji Sunusi Sani a kan wata manaƙisa da...
Daga Usman Abdullahi Nguru Kwamitin kula da hukumar zabe a majalisar dattawa ya ce majalisar za ta yi zama na musamman akan dokar bayan...
Daga Muhammad zahraddin Shugaban hukumar binciken noma ta (ARCN), Farfesa Garba Hamidu Sharubutu ya ja hankalin kwararru dake kwalejin horas da fasahar noma ta...
Daga Yasir sani Abdullah Tsohon Ɗan Majalisa mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Takai da Sumaila a Majalisar Wakilai ta Taraiya, Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya...
Daga kabiru basiru fulatan Rahotanni daga jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun tabbatar da afkuwar mummunan hadarin mota, a kan hanyar Kano zuwa Zaria, inda...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA tace zata fara cafke masu tuka baburan adaidaita sahu da...
DahD kabiru basiru fulatan Sojojin Najeriya sun ‘kashe Alhaji Auta da ‘yan ta’adda 950’ cikin wata bakwai Sojojin Najeriya Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce ta...
Daga kabiru basiru fulatan Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan ya kaiwa Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadar sa 5a villa yayin da a ke raɗe-raɗin...
Daga Muhammad zahraddin Tsohon Gwamnan Kano, Rabi’u Kwankwaso ya ce yana da ɗumbin magoya baya a ƙasar nan da za su ishe shi ya ci...
Daga Yasir sani Abdullah Hukumar rubuta jarrabawar shuga manyan makarantu ta kasa JAMB ta ce har yanzu bata fara siyar da fom din rubuta jarrabawar ba...
Daga kabiru basiru fulatan Rundunar sojin kasar nan ta rufe kasuwar shanu ta garin Song dake jihar Adamawa, bayan samun bayanan sirri cewar ‘yan Boko Haram...