DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitoci masu kulada Mata na kasa sun gudanar da taron shekara na kasa a jihar Kano. Taron na bana mai...
DAGA SAFIYA USMAN Hajiya Aisha Ibrahim Bura ta lashe zaben shugabancin Kungiyar mata ‘yan jarida wato NAWOJ ta kasa, wanda aka gudanar a Birini taraiyya...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Majalisar Dattijan Najerya ta buƙaci gwamnatin ƙasar ta haɗa kai da Majalisar Dinkin Duniya domin yin kira a tsagaita wuta a hare-haren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar Tsaron Najeriya ta ce dakarun kasar sun kashe ‘yan ta’adda 817 tare da cafke masu laifi 1,326 da kuma kubutar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN mai tsaron gidan Manchester United, David de Gea, ya bayyana cewa zai bar kungiyar bayan shekaru 12. Ya bayyana hakan ne ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta tabbatar da daukar matashin dan wasan Portugal Diego Moreira mai shekaru 18 daga Benfica. Moreira ya koma Benfica daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a yau Laraba, ta ba da umarnin mayar da Mahdi Ali Gusau a matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci al’ummar ƙasar su ɗan ƙara sadaukarwa da kansu domin ceto ƙasar daga durƙushewa. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kasashen uku na fama da matsalar masu ikirarin jihadi wadda ta samo asali daga Mali fiye da shekaru 10 da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sa’oi bayan sanarwar da sabon shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu ya yi na cewar biyan tallafin mai ya zama tarihi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararrren kamfanin aika sako na nan take na WhatsApp, ya sanar da wani tsari wanda zai bai wa masu amfani da manhajar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sujjadar Cristiano Ronaldo bayan zura kwallo a wasansu na jiya talata wanda Al Nassr ta yi nasara kan Ittihad da kwallaye 3...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari mai barin gado ba zai amince da sabon kudirin karawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mummunan faɗa ya ɓarke a yankin Darfur na ƙasar Sudan, yayin da rahotonni ke cewa fiye da mutum 100 aka kashe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Paul, na Summerville, South Carolina, Amurka. Ya lashe kyautar “Guinness” na wadda ya fi kowa tsayin gashin baki da tattalin sa...
Wani Soja ya harbe Sojoji sun harbe wani dan sanda har lahira bayan dan sandan da abokan aikinsa sun cafke wani soja wanda motarsa take...
Jam’iyyar NNPP ta bukaci Hukumar INEC ta soke zaben Gwamnan Jihar Borno na ranar Asabar, ta gudanar da sabo. NNPP reshen Jihar Borno ta yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ƴan kasar da su ba shi kwanaki bakwai domin ya warware matsalar kudi da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Edo da ke kudancin Najeriya ta ce ta kama jimillar mutum 102 da take zargi da...