DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da Aishatu Dahiru Binani a matsayin halattacciyar ’yar takarar gwamnan Jihar Adamawa ta Jami’iyyar APC...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wan jirgin sama dauke da fasinjoji ya bace bat a sararin samaniya kasar Costa Rica. Jirgin wanda ke...
Daga Yasir sani Abdullahi Dama ta samu Gwanayenku a siyasance a zaben shekarar 2023 Mai zuwa Kamar yadda hukumar Zabe ta kasa INEC ta sahalewa duk...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutane Miliyan 123 Ke Fuskantan Karancin Abinci A Nijeriya Da Wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai fafutuka kuma mai kiran ‘yan Najeriya, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress na shirin...
Daga Yasir sani Abdullahi Rahotanni daga unguwar dorayi babba dake cikin karamar hukumar gwale sun tabbatar da cewa wasu Yan shi,a sun kone Wani masallaci Shedun...
Daga yasir sani Abdullahi Ɗan takarar Gwamna a jamiyyar PRP, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa, nan bada jimawa ba zai kai ziyara ɗaukacin mazaɓun Kano...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Ƙaramar Hukumar Dambatta a jihar Kano, a jiya Litinin sun ce wata iska mai karfin gaske da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH. Wasu ’yan daba sun kai hari unguwar Kurnar Asabe da ke Karamar Hukumar Dala a Kano, inda suka...
’DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ’Yan bindiga sun kai hari tare da sace mutane da akalla mutum 36 a unguwar Keke B da ke...
Daga Yasir sani Abdullahi Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers Ribas ya ce nan ba da jimawa ba zai “fasa ƙwai” kan abubuwan da ke faruwa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Raphinha, sabon dan kwallon da Barcelona ta dauka a bana, shi ne ya ci Real Madrid a wasan sada zumunta a Las...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sun ce sun fara rasa wuraren da za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren mawakin nan na Najeriya, Eedris Abdulkareem, ya raba asusun sa da ya yiwa laƙabi da GoFundMe ga masoya...
Daga Yasir sani Abdullahi Gwamnatin Tarayya na shirin ajiye wasu sabbin matakai na magance aikace-aikacen ƴan ta’adda da ƴan bindiga daga gudanar da mummunan ta’addancin su...
Daga Khadija Abdullahi muhmd Farashin kayan abinci na ci gaba da tashi gwauron zabi a Abuja da jihar Nasarawa, inji rahoton Kamfanin Dillancin...
Daga yasir sani Abdullah Kungiyar masu dakon man fetur masu zaman kansu ta arewacin Najeriya ta yi barazanar shiga yajin aiki kan bayanai da...
Daga yasir sani Abdullah Haduran mota da aka samu a sassan Najeriya daban-daban a karshen makon sun yi sanadiyyar mutuwar motum 30 tare da raunata wasu...
Daga kabiru basiru fulatan Kotu ta ci wani dan sana tarar Naira miliyan shida kan shiga gidan mutane ba tare da...
Daga kabiru basiru fulatan Ma,aikatan lafiya takwas ne za,a fara shariar da su bisa laifin zarginsu da akeyi da kissan maradona Maradona ya mutu a watan...