Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta kaddamar da wani sabon atisayen kama baburan adai-daita sahu da ke dauke da hotunan batsa da rubuce-rubuce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A shekarar 2020 hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin jagorancin tsohon Manajan Daraktanta, Baffa Babba Dan’agundi ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta sanar da shirin ta na dawo da karbar haraji daga hannun matuka baburan Adaidaita Sahu a jihar. Kwamishinan...
DAGA AHMAD MUHAMMAD Tsadar man fetur ta Sanya an samu karancin zirga zirgar ababan Hawa a Arewacin Najeriya musanman a Jihar Kano Wanda hakan ya jefa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin Kano ta karrama direban adaidaita sahun da ya tsinci kudi ya mayar da kyautar naira miliyan daya da dubu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA sun yi arangama da masu tuka babur din Adaidaita sahu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani direban babur uku a Kano, Bala Abdulrahman, ya mayar wa rundunar ‘yan sandan Najeriya kudaden da ya kwato a gefen hanya....
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a kan titin Hadeja Road kusa da Kwanar Dakata don nuna tirjiya...