News
Majalisar dokokin Kano ta karrama direban adaidaita sahun da ya tsinci kudi ya mayar da kyautar kudi
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Majalisar dokokin Kano ta karrama direban adaidaita sahun da ya tsinci kudi ya mayar da kyautar naira miliyan daya da dubu dari biyar 1.5
Majalisar dokokin Kano ta karrama matashin nan Auwal Salisu Danbaba daya tsinci kudi a baburin adaidaita sahunsa fiye da naira miliyan 15 tare da mayarwa mamallakansu.
kamfanin BUA ya kara farashin Taliya,Sukari da kuma Fulawa bayan rage kuɗin siminti
Majalisar ta karrama shine a zamanta na Litinin din nan, yayin da Mambobin majalisar suka hadawa matashin naira dubu ashirin da biyar biyar yayin da majalisar akaran kanta ta bashi naira dubu 500.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
