Babban Bankin Najeriya (CBN) ya karyata labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta kan fitar da sabbin takardun kudi na Naira dubu biyar (N5,000) da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jihohin Kano da Katsina, sun zama sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun kudi a hannun mutane da hakan ya faro tun...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Daga yanzu, dukan kuɗaɗen ƙasashen waje da aka tura zuwa Najeriya ta hanyar kamfanoni masu hada-hadar kuɗi na ƙasa-da-ƙasa (IMTOs) za a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa darajar Naira ‘ta faɗi warwas”. Cardoso ya bayyana haka a ranar Laraba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Ƙididdigar Alƙaluman Bayanai ta Ƙasa, wato NBS ta ce kamfani sun biya Gwamnatin Tarayya harajin Naira tiriliyan 1.74 a matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya na shirin yin kasafin kudi na kimanin naira tiriliyan 26 da bilyan 1 a shekara mai zuwa ta 2024....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar dokokin Kano ta karrama direban adaidaita sahun da ya tsinci kudi ya mayar da kyautar naira miliyan daya da dubu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministar harkokin jin kai da rage radadin talauci Betta Edu ta ce gwamnatin tarayya za ta kaddamar da shirin bayar da tallafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da biyan naira dubu 25 a kowane wata ga masu karamin karfi dake cikin rijistar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Sojin Najeriya ta musamman da ke zamanta a Abuja ta ce ta samu Maj-Gen Umaru Muhammed da laifin satar $1.476m....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bankin Duniya ya ayyana kudin Nijeriya wato Naira, cikin kudaden da suka fi rasa darajarsu a fadin nahiyar Afirka. Naira ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa, ta fara bayar da tallafin naira dubu ashirin-ashirin N20,000 ga ‘yan mata 45,000 domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar wakilai ta yi watsi da wata sanarwa daga mataimakin sakataren kungiyar kwadago ta kasa NLC, Christopher Onyeka cewa kowanne mamba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke kula da wutar lantarki ta Nijeriya (NERC) ta amince da karin farashin mitar wutar lantarki da ake biya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al,ummar Jihar Kano sun bayyana damuwarsu kan karin kudin shiga gidan wanka da ba-haya, wanda ya kai kusan kashi 70 cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Wannan ya biyo bayan wata wasika da kakakin majalisar Haruna Aliyu ya karanta a zauran majalisar, wacce gwamna Malam Umar Namadi ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, a wata sanarwa da ya fitar na rage kuɗaɗen da ake biya a makarantun gaba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kwastomomin da suke shan wutar lantarki a kasashen Nijar da Togo da Benin sun ki biya bashin sama da Naira biliyan 132.2...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) ta soki shirin mika Naira biliyan biyar na tallafi ga gwamnonin jihohi 36 a Najeriya. Kungiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Babban Bankin Najeriya CBN ya sha alwashin bullo da sabbin matakai don magance faduwar darajar naira a kasuwar sauyin kudi. Matakin na...