Hukumomin kula da sha’anin maniyyata aikin hajji a bana sun fitar da wasu alkaluman bayanai game da aikin Hajjin na bana. Bayanan sun shelanta cewar farashin...
Bayan sanarwar da CBN ya bayar shekaran jiya na hana Bankuna karbar tsoffin kudi a yau shima shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya kara...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na duba yiwuwar tsawaita wa’adin tsofaffin takardun kudi da kwanaki 60. Wannan dai a cewar wani rahoto da jaridar The...
Gwamnatin Jihar Kano, ta yi gargadin cewa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen kwace lasisin wasu manyan ‘yan kasuwa ko kuma...
Gwamnatin Jihar Kano ta ba da umarnin rufe shagon zamani na Wellcare nan take kan kin karbar tsoffin takardun Naira da aka sauya wa fasali daga...
Wata mata mai dauke da juna biyu a Kasuwan Magani da ke karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna ta rasa ranta sakamakon rashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Birnin Tarayya ta hana Shugaba Buhari da Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, kara wa’adin amfani da...
DAGA HAUWA KUNDILA Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa Kasa (ICPC) ta kama wata mata mai shafin Twitter mai suna @Simisola, kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan Najeriya sun bukaci a samar da isassun takardun sabbin kudi a bankuna domin saukaka musu halin da suke...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta musanta labarin dake yawo gari cewa ta kara kudin makaranta ga daliban dake...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Bankin Najeriya CBN ya umurci jama’ar kasar da su daina karbar tsoffin kudaden da bankunan kasuwanci ke ba su, saboda ganin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wasu alkalai da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH A nan gaba kaɗan ne a yau shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2023, kasafin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan sanda a jihar Abiya da ke kudu maso gabashin Najeriya sun tabbatar da harin ‘yan fashi kan motar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Amurka ta sanar da shirin tallafawa Najeriya cikin gaggawa da dala miliyan 55 domin taimaka wa ƙasar wajen shawo...