Hukumar Kula da Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) ta ce tana da fursunoni 8,246 da ke fama da matsalolin tabin hankali a gidajen yari na ƙasar....
A kokarinta na magance matsalar cunkoso a gidajen gyaran hali na kasar nan, Gwamnatin Tarayya tare da hadin gwiwar jihohi da kungiyoyin agaji masu zaman kansu,...
Biyo bayan rahoton baya-bayan nan da ya bayyana cewa fursunoni sama da 86,000 ke tsare a gidajen yarin Nijeriya, inda kashi 70 cikin 100 daga cikinsu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni daga Hukumar Kula da Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) sun bayyana cewa akalla fursunoni 53,254 ne ke jiran shari’a a gidajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Mozambique na cewa adadin fursunoni da suka tsare a wani gidan yarin ƙasar ya haura dubu 6000 ciki harda wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sama da fursunoni 200 sun tsere daga gidan yarin birnin Maiduguri da ke jihar Bornon Najeriya bayan ambaliyar ruwa ta rusa katangar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnan jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya amince da yin afuwa ga fursunoni...