DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla mutum 38 ne suka rigamu gidan gaskiya yayin da wasu kuma su sama da 40 suke kwance a asibiti biyo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani hatsari da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja a yau Talatar ya yi sanadiyar mutuwar mutane biyar, yayin da wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) a jihar Neja ta bayyana cewa, hatsarin mota yayi sanadiyar mutuwar mutane akalla 473 a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Mutane 8 ne aka ruwaito sun mutu yayin da wasu 15 suka samu munanan raunuka a wani hatsarin mota da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane uku ne suka rasa rayukansu yayin da daya ya samu rauni a wani hatsarin da ya faru a hanyar Legas zuwa...
Mutum 11 sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a yankin Ore da ke Karamar Hukumar Odigbo a Jihar Ondo. Hatsarin na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Mutum hudu ne suka riga mu gidan gaskiya sannan uku sun jikkata a hatsarin motar da ya auku ranar Lahadi a Jihar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Manhajar Free VPN, wani application ne da yake ba da damar yin dukkan nau’i na browsing a kyauta, amma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa (FRSC), ta ce mutum 61 suka mutu a haddura 33 da suka auku a sassan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar motar yashi ta muttsuke mutum shida har lahira, ciki har da wani mai ba da hannu a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutum 11 ne suka mutu wasu tara kuma suka ji raunuka sakamakon wani hatsarin mota...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutum uku ne suka rasu yayin da hudu suka jikkata a wani hadari da...