DAGA ABBA ANWAR, KANO Ziyarar da Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya kai domin yin ta’aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Kano, ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC mai mulki ta shaida wa ‘yan adawa da su “binne tunanin sauya manufofin da gwamnatin shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC reshen Jihar Kano Karkashin Jagorancin Abdullahi Abbas, ta bukaci al’ummar Kano da mambobin jam’iyyar da suke sha’awar tsayawa takarar shugabancin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Da Dukkan alamu dai fadar shugaban ƙasa ta baiwa masu ruwa da tsaƙi damar fara neman wanda zai maye gurbin shugaban jam’iyyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar APC a gundumar Galadima ta kori Shugaban Jam’iyyar na jiha, Alh. Tukur Danfulani daga Jam’iyyar gaba daya bisa ga wasu dalilai...
Jam’iyyar APC ta kalubalanci Sanatocin da suka fito daga yankin arewacin kasar nan, dake neman kujerar shugabancin majalisar dattawa, Inda ta yi kira a...