Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Katsina ta yanke wa wata mata mai suna Hauwa’u Mukhtar hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunta da laifin haɗa...
Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon janar na soja mai ritaya, Rabe Abubakar, wanda ya rasu yayin da yake tsare a hannun ’yanbindiga. A...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) a Jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Abubakar Muhammad, bisa zargin safarar makamai masu haɗari zuwa garin Funtua...
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda, ya janye daga kan matsayarsa ta baya na rashin yin sulhu da ‘yan bindiga da ke addabar al’ummomin jihar,...
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce ta bankado wata babbar zambar yanar gizo da ta janyo asarar naira biliyan 7.7. An yi zambar ne ta hanyar...
Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
Akalla mutane uku sun rasa rayukansu, yayin da wasu uku suka fada hannun ‘yan bindiga a wani sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Shanono...
Rundunar ’yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kama wata matar aure mai suna Rabi’atu Labaran, mai shekara 23, bisa zargin daba wa kishiyarta wuka har...
Wasu yara uku sun rasu yayin da wata ta tsira bayan sun ci abinci da ake zargin yana ɗauke da guba a unguwar Magama da ke...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
Hajiya Safara’u Umaru Barebari, mahaifiyar Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 93. Sanarwar rasuwarta ta fito...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa wani tankar gas dauke da silindar ta fashe a wani Gidan mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta kama wani Basarake a Jihar Katsina da ake zargi da hada baki da ‘yan bindiga masu garkuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu yan ta’adda da ake kyautata zatun yan Bindiga ne dauke da muggan makamai sun kaiwa masu Sallar juma’a hari a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja tsakanin kan iyakar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Katsina Dikko Ummar Radda ya sake yin tsokaci kan kalubalen tsaro da ke ci gaba da addabar jihar. Yayin da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani lamari dake ɗaukar hankalin al’uma a halin yanzu shine yadda yan bindiga, suka sace wasu jarirai ‘yan biyu tare da mahaifiyarsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin Nijeriya na kokarin samar da wata sabuwar dokar kan iddar mata Mai suna “Iddah Period...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta sanar da cewa ta kama wani yaro mai shekara 13 bisa zarginsa da aikata laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu manoma a Ƙaramar Hukumar Ɗanja sun nemi gwamnatin Jiihar Katsina da ta biya su diyyar gonakinsu da ta karɓa tsawon shekara...