DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan bindiga sun sace wasu malaman jami’ar tarayya ta Dutsin Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Richard Kyaram da kuma Dakta Hamza....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jiragen yakin saman Operation Whirl Punch da Operation Hadarin Daji sun lalata sansanin ‘yan ta’adda a Jihohin Kaduna da Katsina. Daraktan hulda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Katsina (KATSIEC) ta saka ranar 15 ga watan Fabrairu, 2025 a matsayin ranar gudanar...
DAGA SALIM BELLO SALE Gungun ‘yan bindiga fiye da su 100 sun shiga ƙauyen Tashar Nagulle, suka tattara mutane wuri ɗaya, sannan suka darzaza cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari ofishin ‘yansanda, tare da kashe dan sanda guda daya a kauyen Saki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ‘Yan bindiga sun sace wasu dalibai mata biyu na Jami’ar Al-Qalam da ke Jihar Katsina. Wadanda lamarin ya rutsa da su,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ceto wasu mutum hudu da wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kashe mutane tara tare da yin garkuwa da wasu da...
DAGA IDRISS HUSSAINI NGURU A ranar Asabar 7 ga watan Oktoba 2023 ne Al’ummar Badawa ‘Yan Asalin jihar Yobe, da suka shigo jahar Katsina tun a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu dalibai shida na jami’ar tarayya ta Dutsinma bisa zargin kashe wani matashi mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mun yi murna da farin ciki a ranar Talata yayin da Farfesa Mainasara Yakubu Kurfi ya samu matsayi mai girma na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce jami’anta sun kashe wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne tare da kwato bindiga kirar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar dattawan Katsina ta yi kira ga ECOWAS da AU da su tattauna da shugabannin sojoji a Jamhuriyar Nijar domin mayar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gomman masu zanga-zangar lumana sun fito kan titunan birnin Katsina don yin tir da da juyin mulkin sojoji suka yi a Jahuriyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMet, ta yi hasashen samun yanayi na hadari da kuma tsawa tsakanin Juma’a da Lahadi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin janye dokar hana hawa babura da gwamnatin ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Amfanin gona sun lalace a gonaki akalla 300 sunnan rufin gidaje da dama sun lalace a sakamakon...
Daga Muslim yunus Abdullahi A jiya ne dai da yammacin ranar asabar wasu yan bindinga sukayi garkuwa da wasu mutane guda biyu...