DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Dan takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata karkashin jam’iyyar Labour, Peter Obi, Ya musanta rade-radin da ake yi na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Jam’iyyar APC mai mulki ta ce akwai yiwuwar sukar da ake ci gaba da yiwa ayyukan shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar shugabannin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta bukaci dan takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata, Sanata Rabi’u...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma jagoran sansanin siyasar Kwankwasiyya, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana irin kwarewar da ya...
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata zargin da mutane ke yi cewa ba zai kyale zababben Gwamnan Jihar...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, NNPP, Rabi’u Kwankwaso ya yi nasara a karamar hukumar Dawakin-Tofa, mahaifar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje. Kwankwaso ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan takarar shugaban ƙasa bankunan ƙasar nan mallakinsu ne don haka ba abin da ya dame su da ƙaramcin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP ta musanta cewa dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso na tattaunawa da takwaransa na PDP, Atiku...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta bayyana kammala ci gaba da rajistar mallakar katin zaɓe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa da...
Daga yasir sani abdullahi Wasu jiga-jigan siyasa daga jam’iyyu daban-daban da kungiyoyi zasu kaddamar da sabuwar jam’iyyar siyasa a mako mai zuwa, rahoton...
Daga yasir sani abdullahi Wasu shugabannin siyasa da masu ruwa da tsaki na shirin kafa wata sabuwar jam’iyya da zata zama jam’iyya mai karfi...