Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya NARD, ta sanar da shirin ta na tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani a duk faɗin ƙasar, daga...
Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Ƙasa (NARD) ta sanar da cewa za ta sake tsunduma cikin yajin aikin dindindin gaba ɗaya daga ranar Litinin 12...
Kungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin gargadi da ta shiga, tare da umartar mambobinta da su koma bakin aiki...
Kungiyar Ƙananan Likitoci ta Najeriya (NARD), reshen Babban Birnin Tarayya Abuja, ta ce za ta shiga yajin aikin gargadi na kwanaki uku daga yau Talata, domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Likitoci ta Najeriya NARD ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai a kan sace Dr Ganiyat Popoola na sashin kula...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta soma gudanar da bincike kan zargin da ake yi wa wasu mutane na...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano ta bayar da Sanarwar cewar ta janye mambobinta daga bakin aiki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa NARD ta janye yajin aikin da ta tsunduma na sai baba-ta-gani a fadin kasar nan makonni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar likitoci masu neman kwarewa a Najeriya ta yi watsi da tayin gwamnatin kasar na karin kashi 25 kan mafi karancin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 5 a wani yunkuri na tilastawa gwamnatin kasar...
Ƙungiyar kwararrun likitoci da likitocin haƙori da ke aiki a ƙasashen waje, ta shigar da ƙorafi ga Majalisar Dokokin Najeriya kan ƙudurin da ke neman hana...
Cibiyar bincike kan ayyukan likitanci a Najeriya ta ce duk da matakan rigakafin da ake ɗauka, mata 28 na mutuwa duk rana sanadin cutar kansar mahaifa...