DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ƙungiyar kwallon ƙafa ta Manchester United ta kori mai horas da ƴan wasanta Erik ten Hag bayan ya shafe shekaru 2 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Liverpool ta lallasa Manchester United da ci 3-0 a karawar da suka yi a yammacin yau a gaban magabata. Diaz ya jefawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Kungiyar Manchester United ta kori dan wasa Mason Greenwood daga kungiyar bayan ta kammala bincike akan dan wasan. An yi watsi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Chelsea da kungiyar Al-Hilal ta Saudiyya sun fara zawarcin Kylian Mbappe, wanda bai bi tawagar PSG wasannin shirya wa kaka mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN mai tsaron gidan Manchester United, David de Gea, ya bayyana cewa zai bar kungiyar bayan shekaru 12. Ya bayyana hakan ne ta...
Manchester United ta tankado keyar Barcelona yayin da ta samu gurbin ’yan 16 da za su ci gaba da buga gasar Europa League. Hakan dai ya...
Manchester United ta koma ta biyu a Premier League, bayan cin Leeds United 2-0 a wasan mako na 23 ranar Lahadi. Marcus Rashford...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan tsakiyar Manchester United Christian Eriksen zai shafe akalla wata uku zuwa hudu yana jinya. Wannan dai tasgaro...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta doke Manchester United da ci 3 da 2 a wasan hamayya da suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jaridar Sport ta ruwaito cewa dan wasan gaban Barcelona da Netherlands Memphis Depay na son komawa Manchester United, shekaru...
DAGA HASSAN KHALID HAMZA Fitaccen dan wasan duniya, Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa ya koma kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudiyya ne domin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta yi ta ganawa da matashin dan wasan Palmeiras, Endrick amma kuma tana fuskantar gogayya a kan dan Brazil...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan tsakiyar Juventus kuma dan kasar Faransa, Paul Pogba ba zai buga Gasar Cin Kofin Duniya ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manchester United ta doke Arsenal 3-1 a wasan mako na shida na gasar Firimiyar Ingila da suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Lokacin da ake fafatawa tsakanin Manchester City da Aston Villa a Villa Park A wannan Asabar aka soma...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Manchester United ta ci wasa na uku a jere a Premier karkashin sabon mai horas da kungiyar...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD A ranar Juma’ar da ta gabata ce Crystal Palace da Arsenal suka bude taro da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea ta fara tattaunawa da Barcelona kan batun daukar dan wasan tsakiya na Netherlands, mai shekara 25, Frenkie de Jong, wanda ake ta rade-radin cewa Manchester...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Everton ta yi wa Paris St-Germain magana kan kokarin sake dauko dan wasan tsakiya na Senegal Idrissa Gueye,...