Fiye da yara miliyan 10 a Najeriya ba sa zuwa makaranta, inda mafi yawan su ke zaune a yankin Arewa da ke fama da matsalar tsaro....
Rahotanni daga karamar hukumar Shanono a jihar Kano sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari a garin...
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya bayyana cewa lokaci ya yi da al’umma za su tashi tsaye domin kare kansu daga hare-haren da suka zama ruwan...
Mazauna kauyen Oke-Ere da ke karamar hukumar Yagba West a Jihar Kogi sun fito kan titi a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da yawaitar garkuwa...
Wani sabon rahoto da aka gabatar a Abuja ya bayyana cewa, akalla mutum 91,740 sun rasa rayukansu sakamakon matsalar rashin tsaro a Najeriya tsakanin shekarun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Katsina Umar Dikko Radda kuma shugaban Ƙungiyar gwamnonin arewa maso yamma a wani zantawa da aka yi da shi a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Nijeriya ta ƙuduri aniyar yi wa hafsoshin tsaron ƙasar kiranye, saboda taɓarɓarewar tsaro a ƙasar, musamman Arewacin Nijeriya. Majalisar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI Gwamnatin jihar Zamfara ta ce har yanzu akwai makarantun sakandare akalla guda 75 da suka shafe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN bayyana cewa gwamnatin sa ta fahimci wasu matsalolin tsaron da su ka addabi ƙasar nan, daga...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA A karshen makon jiya ne al’ummar Najeriya suka wayi gari da wani hoton bidiyo na mutanen...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’an tsaro sun yi shirin ko ta kwana a wasu muhimman wurare a cikin birnin Kano sakamakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta shawarci dukkanin jami’ai da ma’aikatanta da su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya ce shi ne ya sanar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari game...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar NNPP ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya yi murabus daga mukaminsa cikin gaggawa...