DAGA AISHA MUHAMMAD. Majalisar Nasarawa ta aike sakon ta’aziya ga gwamnatin jihar da karamar hukumar Lafia kan mutuwar mutane 12 a hadarin jirgin ruwa a kogin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Akalla mutum 17 ne suka mutu akan gadar jirgin kasa da aka gina lokacin da gadar ta karye a yau laraba a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani magidanci mai suna Samaila Ilu mai shekaru 35 ya rataye kansa har lahira sakamakon mawuyacin halin da yake ciki a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani mutum da ake zargin mai sace kayan na’urar rarraba hasken lantarki (taransufoma) ne ya mutu lokacin da ya shiga cikin...
Mutum ashirin sun rasa ransu wasu 61 kuma suka samu raunuka sakamakon wani hadarin manyan motoci biyu, bas da wata mai sulke a lardin Limpopo...
Rundunar ƴansanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum daya a wajen taron siyasa na ɗan takarar gwamna a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Mutum uku sun mutu bayan da wani gini da ba a ƙarasa ba ya faɗi a garin Ngbodo a ƙaramar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Gombe SEMA ta ce ambaliyar ruwa a bana an janyo asarar rayuka...