Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), ta lalata magunguna da kayan abinci marasa inganci da kuma waɗanda wa’adinsu ya ƙare, wadda darajarsu...
DAGA ZUBAIRU LAWAL Jami’an Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) sun lalata kayayyaki marasa inganci da jabun magunguna da kudinsu ya kai...
Jami’an Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, wato NAFDAC, sun lalata Tramadol guda 491,000 da aka kama a Jihar Kano, a wani yunkuri...
Jami’an Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC), reshen Kano, sun rufe wasu shaguna a kasuwar Sabon Gari, tare da kama mutane shida...
DAGA MAIMUNATU BASHIR MUSA Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Nijeriya NAFDAC ta rufe wasu manyan kasuwannin magunguna na ƙasar – a matsayin wani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da sahihanci da ingancin magunguna da abinci a kasa (NAFDAC) ta ankarar da jama’a a kan wani jabun maganin zazzabin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta kasance cikin shirin ko ta kwana biyo bayan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), ta kama tare da kwace jabun magunguna na...