Gwamnatin Tarayya ta kashe kimanin naira biliyan 57.78 wajen ayyukan tsaro a cikin watanni huɗun farko na shekarar 2026, duk da cewa hare-haren ‘yan ta’adda, ‘yan...
A karon farko Nijeriya da Saudiyya sun sanya hannu kan yarjejeniyar daukar ma’aikata da samar da hanyar samun aiki a hukumance tsakanin kasa mafi karfin tattalin...
Yayin da muke bankwana da shekarar 2025, mun tattara muku wasu daga cikin muhimman abubuwa da suka a Najeriya,a fannoni da dama da suka haɗa da...
An gano yadda talauci da matsin tattalin arziki ke tura daruruwan ‘yan Nijeriya zuwa sayar da ƙodarsu, yayin da rahotanni suka nuna cewa sama da ƙoda...
Dakarun Sojin Saman Nijeriya (NAF) sun kashe aƙalla ’yan ta’adda 35 a harin sama da suka kai iyakar Nijeriya da Kamaru. Mai magana da yawun NAF,...
Wata kotun soji a Nijeriya ta yanka wa wani soja mai muƙamin kurtu, Adamu Mohammed, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same shi da laifin...
Ministocin harkokin wajen Nijeriya da Nijar sun gudanar da wata tattaunawa kan batun tsaron kan iyaka da ta’addanci da haɗin kan tattalin arziki a dai dai...
DAGA ISMAIL YUSUF MAKWARARI Shugaban Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Nijeriya, Sheikh Abdullahi Sale Usman, ya bayyana cewa hukumar na shirin gudanar da aikin Hajji...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA ‘Yan Nijeriya da dama na ci gaba da kokawa kan karin farashin iskar gas na LPG wanda ake amfani da shi wajen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumomi a Nijeriya a ranar Lahadi sun ce sun gano wasu haramtattun wurare 50 da ake aikin tace man fetur ba bisa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 5 a wani yunkuri na tilastawa gwamnatin kasar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar gwamnatin Amurka ta tabbatar da kai hari kan ayarin motocin ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, to amma ta ce babu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya ɗauki matakin haramta wa wasu ‘yan Najeriya shiga ƙasarta, waɗanda ta ce sun taka rawa wajen...