DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan wasan tsakiyar Juventus kuma dan kasar Faransa, Paul Pogba ba zai buga Gasar Cin Kofin Duniya ba...
Daga Maryam bashir musa Dan wasan gaba na Liverpool, Mohamed Salah, mai shekara 29, zai iya komawa wata kungiyar kwallon kafa ta Ingila a kakar wasa...
Daga kabiru basiru fulatan Dan wasan Paris St-Germain Kylian Mbappe zai sanar da matakinsa game da makomarsa a ranar Lahadi. An dade ana...
Daga kabiru basiru fulatan Manchester City na sha’awar sayen dan wasan Leeds da Ingila Kalvin Phillips, mai shekara 26, yayin da take neman...
Daga mujahid danlami garba Manchester United ta rubanya kokarinta kan saye ɗan wasan baya a Lille Sven Botman inda suke burin doke AC Milan wajen daidaitawa da ɗan wasan mai...
Daga Muhammad Muhammad zahradd Dan kwallon Jamus da ke murza leda a Chelsea, Timo Werner, yana son barin kungiyar kuma the Blues sun ce ba za su...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N’Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph)...
Daga kabiru basiru fulatan Manchester United na ƙoƙarin ɗauko Sergej Milinkovic ɗan wasan tsakiya ɗan ƙasar Serbia mai shekara 26 daga Lazio. (Calciomercato – in Italian) United ta kuma yi...