News
Ban zabi Dan takara ba ban Kuma Yar da a kaka bani Dan takara ba
Daga Yasir sani Abdullahi
Shugaban kasa muhammadu bahuri yayi wasu kalamai da yammmaci jiya litinin inda yace bai zabi Dan takara ba a zaben 2023 ba zai Kuma Yar da a kaka ba mishi Dan ta karaba
Jaridar leadership Hausa ta rawaito cewa buhari bai zabi Dan takara ba a zaben shugabancin kasa kamar yadda wasu majiyoyi ke yadawa
A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ya fitar, shugaban ya ce ya na sane da duk abin da yake yi, ya kuma bukaci gwamnonin APC su fahimce shi da hakan
A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu ya fitar, shugaban ya ce ya na sane da duk abin da yake yi, ya kuma bukaci gwamnonin APC su fahimce shi da hakan.
da cewa kamar yadda aka zabeshi Suma aka zabesu ba zasu ce lallai Jama,a sai sun zabi abunda suke soba
Daga karshedai ya ce idan nasu ne yaci ko Kuma Yan bangaran hamayya ne sukaci haka Allah yaso Kuma a shirye suke su karbi nasara ko Kuma a kasin haka
