Connect with us

News

Kotun koli ta amince ɗalibai mata suke sanya Hijabi a makarantun Legas

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Kotun koli a Lagos ta yanke hukunci da ke bai wa Ɗalibai Mata Musulmi damar sanya hijabi a jihar Legas, ba tare da nuna musu wariya ko tsangwama ba.

Advertisements
Advertisements

Kotun ta yanke wannan hukunci ne a wannan Juma’ar a Abuja.

A watan Oktoban shekara ta 2014, wata babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Legas, ta yanke hukuncin hana sanya hijabi a makarantu, wanda a watan Yuli 2016 aka daukaka kara.

Hukuncin na wannan lokaci zai kawo karshen dambarwar da aka dau tsawon shekaru ana yi kan amfani da hijabi a marantu ga dalibai Musulmi.

Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending