Connect with us

News

Ɗan bindiga ya harbe mutane da dama a Denmark

Published

on

Daga Maryam bashir musa 

 

 

 

‘Yan sanda a Denmark sun ce an kashe mutane da dama yayin da wasu suka jikkata a harbe-harbe da aka yi a wani rukunin kantunan da ke Copenhagen babban birnin kasar.

Za mu kwashe dukkan alhazan Najeriya da suka rage – NAHCON

Advertisement

Ba a san manufar dan bindigar ba wanda ‘yan sanda suka ce dan asalin kasar ne.

 

Wadanda suka shaida lamarin sun yi magana kan hargitsin da aka shiga lokacin da aka ji karar harben-harben bindiga a rukunin kantuna na Fields Mall da ke gabashin birnin.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending