News
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu ta yanke wa Tanko, wanda ya kashe Hanifa hukuncin kisa
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Wata babbar kotun Kano ta yanke wa Abdulmalik Tanko da Hashimu Isyaku hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kana su da laifin sace Hanifa Abubakar, dalibar makarantar sa, da kuma kashe ta a farkon shekarar nan.
Kotu ta bayar da belin Babban Akantan Najeriya da aka dakatar
Haka kuma kotun ta yankewa Fatima Jibrin hukuncin shekara biyu a gidan yari bisa samun ta da hannu a laifin.
Karin bayani na nan tafe…
Advertisements
